Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Mataimakin Shugaban IOC Ya Ce Gasar Olympics Tamkar Gada Ce Ba Katanga Ba

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Mataimakin Shugaban IOC Ya Ce Gasar Olympics Tamkar Gada Ce Ba Katanga Ba
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Ng Ser Miang, mataimakin shugaban kwamitin shirya gasar wasannin Olympic na kasa da kasa IOC ya ce, siyasantar da wasannin Olympic ba shi da wani alfanu sai dai ma zai iya shafar dubban ’yan wasa wadanda suka shafe shekaru masu yawa ko kuma tsawon rayuwarsu baki daya suna shirye-shiryen wasannin.

Ya kara da cewa, su kansu wasannin suna samar da damammaki ga duk duniya wajen haduwar al’umma waje guda, ba tare da la’akari da banbancin kabila, ko jinsi, ko addini ko ma banbancin shekaru ba.

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

A wannan gasar wasannin motsa jiki ta lokacin hunturu, “Beijing ya kafa wani muhimmin tarihi, inda ya zamo birni na farko a tarihin duniya da ya karbi bakuncin dukkan gasar wasanni biyu na lokacin zafi da kuma na lokacin sanyi. (Ahmad Fagam)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Shugaba Buhari Ya Yiwa Yan Wasan Najeriya Mahalarta Gasar Olympic Ta Beijing 2022 Fatan Nasara Gami Da Taya Sin Murna

Next Post

An Gaza Cimma Matsaya A Zaman Sulhun APC A Kano

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

by CMG Hausa
12 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

by CMG Hausa
12 hours ago
0

...

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

by CMG Hausa
14 hours ago
0

...

Next Post
An Gaza Cimma Matsaya A Zaman Sulhun APC A Kano

An Gaza Cimma Matsaya A Zaman Sulhun APC A Kano

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: