• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matar Aure Ta Watsa Wa Budurwar Mijinta Ruwan Zafi A Fuska A Bauchi

by Sadiq
2 years ago
Bauchi

Rundunar ‘yansandan Jihar Bauchi ta cafke Fatima Muhammad Sani ‘yar shekara 17 bisa zargin hada baki da ‘yar uwarta mai suna Zulaihat ‘yar shekara 15, inda suka yi wa wata yarinya dukan tsiya.

Matar mai suna Sa’adatu Abdurrahman Liman mai shekaru 19, an ce sun yaudare ta zuwa wani gida da ke unguwar Gida Dubu a karamar hukumar Bauchi, inda suka yi mata dukan tsiya kafin suka zuba mata ruwan zafi a fuska.

  • Mutum 100 Sun Rasu A Kifewar Wani Kwale-kwale A Jihar Kwara
  • Lawan Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Borno Karo Na 4 A Jere

Kakakin rundunar ‘yansandan jihar, SP Ahmed Wakil, yayin da yake bayyana lamarin ga manema labarai a ranar Talata, ya ce: “Yarinyar ‘yar shekara 19, Fatima Muhammad Sani da ‘yar uwarta, Zulaihat ne suka shigo da ita wani gida da ke unguwar Gida Dubu. Sun hada baki suka yi wa Sa’adatu duka, sannan suka zuba mata ruwan zafi.

“Wadanda ake zargin sun aikata wannan danyen aikin ne saboda suna zargin yarinyar tana soyayya da mijin Fatimah.”

A cewar Wakil, jami’an ‘yansanda da ke hedikwatar ‘yansanda ta Bauchi, sun yi nasarar kubutar da wadda lamarin ya shafa, inda suka garzaya da ita asibitin kwararru na jihar domin kula da lafiyarta bayan ta samu munanan raunuka a wuyanta da kumatunta.

LABARAI MASU NASABA

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro

Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina

Ya tabbatar da cewa wadanda ake zargin sun amsa laifinsu a lokacin da ake yi musu tambayoyi.

Kazalika ya ce za a gurfanar da su gaban kotu bayan an kammala bincike.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro
Manyan Labarai

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro

October 27, 2025
Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina
Labarai

Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina

October 27, 2025
Me Ya Sa Kasar Sin Ke Son Ganin Ci Gaban Kasashen Afirka?
Ra'ayi Riga

Me Ya Sa Kasar Sin Ke Son Ganin Ci Gaban Kasashen Afirka?

October 27, 2025
Next Post
An Daure Wata Mata Kan Yi Wa Yaro Dan Shekara 8 Fyade

Gwamnati Za Ta Fara Sayar Wa Ɗangote Ɗanyen Mai Da Naira A Watan Oktoba

Ba Za A Samu Ƙarancin Man Fetur A Lokutan Bukukuwan Ƙarshen Shekara Ba – Dangote 

October 27, 2025
An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

October 27, 2025
Bauchi

Tsohon Gwamnan Jigawa, Lamido Ya Bayyana Aniyar Takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP Na Ƙasa

October 27, 2025
Sojoji Sun Kashe ‘Yan ta’adda 10, Sun Ƙwato Makamai A Borno

Sojoji Sun Kashe ‘Yan ta’adda 10, Sun Ƙwato Makamai A Borno

October 27, 2025
Hatsarin Jiragen Ruwa

Matasa 5 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Gombe

October 27, 2025
Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.