Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

MDD Ta Gabatar Da Takardar Hatimi Ta Sabuwar Shekarar Sinawa

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
MDD Ta Gabatar Da Takardar Hatimi Ta Sabuwar Shekarar Sinawa
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Hukumar aikewa da sakonni ta MDD wato UNPA, ta gabatar da takardar hatimi na musammam domin murnar sabuwar shekarar Sinawa.

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Takardar na dauke da hatimai 10 kan kudi dala 1.30 kowanne, wadda ke dauke da tambarin MDD a hannun hagu, da kuma hoton damisa cikin furanni a bangaren hannun dama, bisa la’akari da cewa, shekarar 2022, shekara ce ta Damisa bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin.

Za a iya sauya fasalin takardar ta hanyar maye gurbin tambarin MDD da hotuna.

Hukumar UNPA ta kammala jerin dabbobin 12 dake alamta shekarar gargajiya ta kasar Sin a bara. Sabon hatimin na Damisa, mafari ne na sabon zagayen kalandar shekarar gargajiya ta kasar Sin cikin jerin hatimanta.

Sabuwar shekarar Sinawa ko Bikin Bazara, biki ne mafi muhimmanci ga Sinawa a fadin duniya, wanda a bana ya fado a ranar 1 ga watan Fabreru. (Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CRI Hausa)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Tallafin Alluran Rigakafi Da Sin Ta Samarwa Jamhuriyyar Congo A Karo Na Uku Sun Isa Kasar

Next Post

Jami’in AU: Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Samarwa Afrika Damarmakin Ci Gaba

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

by CMG Hausa
18 hours ago
0

...

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

by CMG Hausa
19 hours ago
0

...

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

by CMG Hausa
21 hours ago
0

...

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

by CMG Hausa
21 hours ago
0

...

Next Post
Jami’in AU: Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Samarwa Afrika Damarmakin Ci Gaba

Jami’in AU: Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Samarwa Afrika Damarmakin Ci Gaba

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: