Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Me Ya Sa Munanan Masifu Sake Faruwa A Amurka?

by Sulaiman Ibrahim
February 23, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Me Ya Sa Munanan Masifu Sake Faruwa A Amurka?
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

Ya zuwa jiya 22 ga wata, gaba daya adadin mutanen da suka mutu sakamakon kamuwa da annobar cutar numfashi ta COVID-19 a kasar Amurka ya zarta dubu 500, adadin da ya dara sojojin kasar da suka mutu yayin yakin duniya na farko da na biyu da kuma yakin Vietnam yawa, babban masanin cututtuka masu yaduwa na Amurka Anthony S. Fauci ya kira lamarin da babban abin tsoro a tarihin kasar.

samndaads


Haka kuma, yayin mahaukaciyar guguwar da ta aukawa jihar Texas ta kasar Amurka, mutanen da suka rasu sakamakon tsananin sanyi sun kai 76, an ga mazauna jihar wadanda suka tsira daga cutar COVID-19 sun gamu da ajalinsu a cikin dakuna ko motoci ko farfajiyar gidajensu, a ciki, akwai yara kanana. Jarihar New York Times ta wallafa wani rahoto, inda aka bayyana cewa, wata wuka mai kaifi ta huda sansanin samar da man fetur da iskar gas mafi girma a Amurka, inda miliyoyin mutane suke rayuwa cikin sanyi da dubu.
Mutane dubu 500 da 76, sun nuna cewa, al’ummun Amurka suna fuskantar kalubale mai tsanani, sakamakon annoba da masifa, shin me ya sa munanan masifu suka sake faruwa a cikin wannan babbar kasa mafi karfi a duniya?
Hakika amsar wannan tambaya, tana daga matakan da ‘yan siyasar kasar suka dauka.
An lura cewa, ‘yan siyasar kasar su kan mayar da siyasa da moriyar kashin kansu da farko, tun farkon bazuwar annobar COVID-19, ba su dauki matakai a kan lokaci ba, a yayin da jihar Texas ta yi fama da zubar dusar kankara da daukewar wutar lantarki, an ga ‘dan majalisar dattijai na jihar Ted Cruz ya gudu zuwa Mexico domin yawon shakatawa.


Yanzu haka rarrabuwar kawuna tana kawo tarnaki ga daukacin manufofin dake shafar moriyar jama’a a kasar Amurka, kuma an gano ainihin yanayin da al’ummun kasar ke ciki daga tsarin dimokuradiya da ‘yancin kai da hakkin bil Adama salon Amurka. Dalilin da ya sa haka shi ne masu fada a ji a kasar, sun kasa kula da rayuka da tsaro da moriya na al’ummun kasar, amma illar hakan za ta koma kan su, saboda al’ummun kasar za su yi watsi da su.(Mai fassarawa: Jamila daga CRI Hausa)

SendShareTweetShare
Previous Post

Sin Ta Yi Kira Ga Kasa Da Kasa Da Su Rungumi Manufofin Kare Hakkin Bil Adama Masu Sanya Al’umma Sama Da Komai

Next Post

Masu ‘Adaidaita Sahu’ Sun Janye Yajin Aikin Da Suka Shiga A Kano

RelatedPosts

Ko Allurar Rigakafi Kirar Kasar Sin Na Da Inganci?

Ko Allurar Rigakafi Kirar Kasar Sin Na Da Inganci?

by Sulaiman Ibrahim
3 days ago
0

Daga CRI Hausa Kasar Sin daya ce daga cikin kasashen...

MDD Ta Yi Kira Da A Gaggauta Sakin Dalibai ‘Yan Mata Da Aka Sace A Nijeriya

MDD Ta Yi Kira Da A Gaggauta Sakin Dalibai ‘Yan Mata Da Aka Sace A Nijeriya

by Sulaiman Ibrahim
3 days ago
0

Daga CRI Hausa MDD ta yi kira da a gaggauta...

WHO: Shirin Yin Rigakafin COVID-19 A Afrika Ya Matse Kaimi

WHO: Shirin Yin Rigakafin COVID-19 A Afrika Ya Matse Kaimi

by Sulaiman Ibrahim
3 days ago
0

Daga CRI Hausa Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce...

Next Post
Gwamnatin Bauchi Ta Raba Keke-Napep 1,000 Don Bunkasa Zirga-zirga

Masu 'Adaidaita Sahu' Sun Janye Yajin Aikin Da Suka Shiga A Kano

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version