• English
  • Business News
Tuesday, November 4, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Na Sake Dawowa Musulunci, Cewar JJC Skills

by Khalid Idris Doya
3 years ago
Musulunci

Fitaccen mawaki kuma dan wasan kwaikwayo, AbdulRasheed Bello, wanda aka fi sani da JJC Skills ya shelanta sake komawa Addinin Islama.

JJC Skills dai tsohon mijin jaruma, Funke Akindele ne, ya ayyana komawa Musulunci a shafukan sada zumunta a ranar Alhamis.

  • Zargin Tarkon Bashi Ba Zai Katse Alakar Sin Da Kasashen Afirka Ba
  • Harkokin Diplomasiyya Na Shugaban Kasar Sin A Shekarar 2022

JJC Skills wanda asalinsa a Addinin Musulunci aka haife sa amma bai taba rungumar Addinin, amma ya zabi ya bi addinin mahaifiyarsa wato Kiristanci, ya kara da cewa, “Na kasance cikin asara amma yanzu na rike Allah, ina rokon yafiyanka a nan duniya da lahira.

“Ya Allah ka lullube kura-kuraina, ka kareni a kowani yanayi ka kuma min yafiya don kada na halaka.”

Mawakin ya ce, yana matukar godiya wa Allah domin kuwa a yanzu haka ya musulunta ya rungumi umarnin Allah.

LABARAI MASU NASABA

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

“An haifeni a matsayin Musulmi, sunana ma AbdurRasheed. Mahaifina Musulmi ne amma mahaifinta kirista ce. A da baya ina zuwa Islamiyya amma duk abun da na tuna kawai sai a zaneni da bulala. Sun kasance su na tsoratar da mu da wutar jahannama, don haka ban taba yin ibada ba.

“Amma cikin taimakon Allah yanzu na sake dawowa cikin addinin Islama gadan-gadan. Ina cike da godiyar da ya tsamoni ya ceto rayuwata.

“Ina cike da murna da farin ciki da na samu kaina cikin musulunci a halin yanzu saboda Islam na nufin zaman lafiya da salama. Tabbas na kasance a da baya cikin bata, amma yanzu kam na wadaka,” ya shaida.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump
Labarai

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

November 3, 2025
Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya
Manyan Labarai

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

November 3, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki
Ra'ayi Riga

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

November 3, 2025
Next Post
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Ci Gaba A Sabon Zamani Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba 

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Ci Gaba A Sabon Zamani Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba 

LABARAI MASU NASABA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

November 3, 2025
Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

November 3, 2025
Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

November 3, 2025
Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

November 3, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

November 3, 2025
Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

November 3, 2025
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.