Connect with us

WASANNI

Neymar Ya Koma Fili Domin Ci Gaba Da Daukar Horo

Published

on

Dan wasan Kasar Brazil da ke buga wasa a Kungiyar Kwallon Kafa ta PSG ta Faransa, Neymar Junior ya koma filin Daukar horo ka’in da na’in bayan shafe kusan watanni uku yana jinya sakamakon karayar da ya samu a Kafarsa.

Neymar Dan wasa mafi tsada a duniya, rabon shi da filin Kwallo tun Karshen watan Fabarairu, ko da yake dai a makwanni biyu da suka gabata bayan fitowarsa daga asibiti an fara ganinsa a filin Kwallo amma yana dogara sanda.

A cewar mai horar da tawagar Kwallon kafar Fabio Mahseredjian ana samun gagarumin ci gaba a lafiyar Dan wasan mai shekaru 26 wanda su ke kyautata zaton zai yi rawar gani a gasar cin kofin duniya ta bana da za ta gudana a Rasha.

Neymar Din dai na cikin jerin ‘yan wasan da za su wakilci Kasar Brazil a Rasha nan da kwanaki 22 masu zuwa, kuma ana fatan nan da ‘yan kwanaki Kalilan zai zanzare ta hanyar fara karBar atisaye kamar kowa.

A kwanakin baya dai anyi zaton Dan wasan bazai buga gasar ta cin kofin duniya ba abinda yasaka tsoro a zuciyar hukumar Kwallon Kafar Brazil.

Tuni dai Dan wasan shima yace ya shirya kuma zai buga gasar cikin kwarjini da walwala kuma yayi alKawarin zai farantawa magoya bayan Kasar rai a Rasha.

Neymar Dan wasa mafi tsada a duniya, rabon shi da filin Kwallo tun Karshen watan Fabarairu, ko da yake dai a makwanni biyu da suka gabata bayan fitowarsa

Dan wasan gaba na Kungiyar Kwallon Kafa ta Leceister City ta Kasar Ingila kuma mai wakiltar tawagar yan wasan   Super Eagles ta Najeriya wasa, Kilechi Iheanacho ya bayyana cewa tawagar yan wasan Kasar nan basa tsoron Dan wasa Messi.

Iheanacho ya bayyana hakane a wata hira da yayi da manema labarai a nan Najeriya inda yace Messi Kwararren Dan wasa ne wanda kowanne Dan wasa yake kwaikwayo kuma kowanne Dan Kwallo yake son buga wasa dashi.

Ya Kara da cewa duk wani Dan Kwallo a duniya yanason buga wasa da Messia a Kungiya Daya ko kuma su haDu da juna su fafata saboda mutum ne mai kirki kuma yasan mutuncin mutane.

Ya ci gaba da cewa ya samu nasarar buga Kwallo tare da Messi a lokacin yana Karamar Kungiyar Manchester City shi kuma Messi yakawo ziyara Kungiyar ta Manchester City.

A Karshe ya ce yana fatan Najeriya zata samu maki akan Argentina  a wasan da Kasashen biyu zasu fafata a Kasar Rasha a gasar ta cin kofin duniya.

Najeriya dai zata fafata wasan farko ranar 16 ga watan na Yuli da Kasar Crotia kafin daga baya kuma su kara da Kasar Iceland da kuma Argentina wasan Karshe.

Advertisement

labarai

%d bloggers like this: