ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 30, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

by Abubakar Sulaiman
1 hour ago

NSCDC reshen Jihar Kano, ta kama wani matashi mai shekara 27 mai suna Yusuf Abdulrazaq bisa zargin yin ƙarya da matsayin jami’in hukumar tare da amfani da wannan damar wajen karɓar kuɗi daga jama’a ta hanyar yaudara da kurari.

Hukumar ta ce an kama wanda ake zargin ne a ƙauyen Rimin Auzinawa, da ke Ƙaramar Hukumar Ungogo, inda yake bayyana kansa a matsayin Assistant Superintendent of Corps I (ASC I), wani babban matsayi mai taurari biyu da ake cewa yana aiki a shalƙwatar hukumar ta jihar.

A cikin sanarwar da Kakakin Hukumar ta Kano, Ibrahim Abdullahi, ya fitar ranar Alhamis a madadin Kwamandan hukumar na jihar, Mohammed Agalama, ya ce binciken farko ya nuna cewa wanda ake zargin yana amfani da batun bibiyar wayoyin hannu da aka sace wajen karɓar kuɗi daga mutanen da ba su san gaskiyar lamarin ba.

ADVERTISEMENT

Kwamandan hukumar ya gargaɗi jama’a da su riƙa tantance sahihancin duk wanda ya bayyana kansa a matsayin jami’in NSCDC, musamman waɗanda ke neman kuɗi bisa wasu dalilai da ake zargi. Ya kuma buƙaci mazauna jihar su kai rahoton duk wani motsi ko aiki da suka ga yana da shakku ga hukumomin tsaro.

A cewar sanarwar, wanda ake zargin yana hannun hukumar domin ci gaba da bincike da kuma yiwuwar gurfanar da shi a gaban kotu.

LABARAI MASU NASABA

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

Hukumar ta sake jaddada cewa za ta ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin jama’a tare da ɗaukar matakan da suka dace kan masu kwaikwayon jami’an tsaro.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu
  • Abubakar Sulaiman
    Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

MASU ALAKA

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi
Manyan Labarai

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

October 30, 2026
2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya
Labarai

2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

October 30, 2026
Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai
Labarai

Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

October 29, 2026
Next Post
Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

LABARAI MASU NASABA

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

October 30, 2026
NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

October 30, 2026
Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

October 30, 2026
2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

October 30, 2026
Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

October 29, 2026
Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

October 29, 2026
An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

October 29, 2026
Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane

Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane

October 29, 2026
Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

October 29, 2026
Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

October 29, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.