Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Rayukan Fararen Hula 53 Sun Salwanta A Syria

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Jami’an da ke sa ido kan yakin Syria, sun ce fararen hula 53 cikinsu har da kananan yara 28 sun hallaka, a hare-haren da jiragen yaki suka kai kan wasu yankunan ‘yan tawayen dake arewacin kasar.

Da fari dai lokacin da aka kai harin a ranar Juma’ar da ta gabata, jami’an sun ce fararen hula 30 ne suka hallaka, amma daga bisani sun ce fararen hula 41 ciki harda yara 25, suka hallaka a garin Orum al-Kubra da ke gaf da lardin Aleppo, yayin da wasu fararen hular 12 uku daga cikin yara suka rasa rayukansu a Idlib.

Har yanzu mafi akasarin lardin Idlib yana karkashin ‘yan tawayen Syria, sai dai shugaban kasar Bashar al-Assad ya yi gargadin cewa da zarar ya gama da ‘yan tawayen da ke makwabtaka da birnin damakas zai juya kan lardin na Idlib.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Lardin Idlib mai yawan jama’a da suka kai akalla miliyan biyu da rabi, na daga cikin yankunan da aka haramta kai hare-haren a yakin Syria, karkashin wata yarjejeniya da aka cimma tsakanin masu ruwa da tsaki a yakin kasar da suka hada da Rasha, Syria, Amurka da kuma sauran kungiyoyin mayakan sa kai da na ‘yan tawaye.

Bayan shafe shekaru bakwai ana gwabza yaki a Syria da aka soma a shekarar 2011, zuwa yanzu sama da mutane dubu, 350,000 ne suka hallaka, yayin da wasu miliyoyi suka rasa muhallansu.

 

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Shugaba Trump Ya Yi Allah Wadai Da Wariyar Launin Fata

Next Post

An Gudanar Da Zaben Mali Cikin Tsauraran Matakan Tsaro

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

An Gudanar Da Zaben Mali Cikin Tsauraran Matakan Tsaro

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: