Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Ronaldo Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare

by Muhammad
January 8, 2021
in WASANNI
3 min read
Takalmin Zinare
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Farkon kowace shekara da ake shiga kan zama gangara ce wajen lashe gasar kwallon kafa ta kasashe musammam a nahiyar Turai don fitar da zakara duk da cewa ba wannan ne karo na farko ba da dan wasan ya lashe makamanciyar wannan gasar.

Cristiano Ronaldo bai vata lokaci ba wajen shiga shekara ta 2021 da kafar dama, inda ya fara da cin kwallo biyu a gasar Serie A ta Italiya, bayan doke kungiyar kwallon kafa ta Udinese 4-1 ranar Lahadi.

samndaads

Wannan ce kaka ta uku da Ronaldo ke buga gasar Serie A, wadda ya lashe kofi biyu a jere, amma bai zama kan gaba ba a cin kwallaye a wasanni duk da cewa ya saba da lashe irin wadannan kyatuttuka.

A kakar wasa ta shekarar 2018 zuwa 2019, Fabio Kuagliarella na kungiyar kwallon kafa ta Sampdoria shi ne ya lashe takalmin zinare a kasar Italiya, wanda ya ci kwallo 26, shi kuwa kyaftin din tawagar Portugal, Ronaldo na hudu ya karkare da kwallo 21.

A kakar wasa ta bana kuwa Ronaldo ya daura damarar lashe takalmin zinare a gasar ta Italiya da ake kiran kyautar da sunan Capocannoniere, kuma tuni kawo yanzu yana da kwallaye 14 a raga kawo yanzu.

Dan wasan yana gaba da dan wasan gaba na Inter Milan Romelu Lukaku da Ciro Immobile na kungiyar Lazio da kuma Zlatan Ibrahimovic na kungiyar AC Milan wajen yawan zura kwallaye a raga a gasar Serie A ta bana.

Ronaldo na shirin karvar takalmin zinare na biyar a fagen zazzaga kwallaye a raga, bayan nasara daya da yayi a gasar Premier League ta kasar Ingila da lashe uku a gasar La Liga ta kasar Spaniya sai kuma wannan a Italiya.

Ronaldo Ya Lashe Kyautar Takalmin Zinare

Farkon kowace shekara da ake shiga kan zama gangara ce wajen lashe gasar kwallon kafa ta kasashe musammam a nahiyar Turai don fitar da zakara duk da cewa ba wannan ne karo na farko ba da dan wasan ya lashe makamanciyar wannan gasar.

Cristiano Ronaldo bai vata lokaci ba wajen shiga shekara ta 2021 da kafar dama, inda ya fara da cin kwallo biyu a gasar Serie A ta Italiya, bayan doke kungiyar kwallon kafa ta Udinese 4-1 ranar Lahadi.

Wannan ce kaka ta uku da Ronaldo ke buga gasar Serie A, wadda ya lashe kofi biyu a jere, amma bai zama kan gaba ba a cin kwallaye a wasanni duk da cewa ya saba da lashe irin wadannan kyatuttuka.

A kakar da ta wuce Ciro Immobile na Lazio shi ne ya zama zakara, bayan da ya ci kwallo 36 a gasar ta Serie A, yayin da Ronaldo wanda ya zura kwallo 31 a raga ya yi na biyu a kungiyar ta Juventus.

A kakar wasa ta bana kuwa Ronaldo ya daura damarar lashe takalmin zinare a gasar ta Italiya da ake kiran kyautar da sunan Capocannoniere, kuma tuni kawo yanzu yana da kwallaye 14 a raga kawo yanzu.

Dan wasan yana gaba da dan wasan gaba na Inter Milan Romelu Lukaku da Ciro Immobile na kungiyar Lazio da kuma Zlatan Ibrahimovic na kungiyar AC Milan wajen yawan zura kwallaye a raga a gasar Serie A ta bana.

Ronaldo na shirin karvar takalmin zinare na biyar a fagen zazzaga kwallaye a raga, bayan nasara daya da yayi a gasar Premier League ta kasar Ingila da lashe uku a gasar La Liga ta kasar Spaniya sai kuma wannan a Italiya.

SendShareTweetShare
Previous Post

Ina Neman Kotu Ta Yi Min Adalci –Dakataccen Shugaban CAF

Next Post

Fatan Alheri A Sabuwar Shekarar Miladiyya Ta 2021 (II)

RelatedPosts

Zidane

Real Madrid Tace Zidane Yana Samun Sauki Bayan Ya Kamu Da Korona

by Muhammad
15 hours ago
0

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta Sifaniya ta ce...

Barcelona

Nan Gaba Matasa Ne Za Su Rike Barcelona

by Muhammad
15 hours ago
0

Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Roland Koeman, ya bayyana...

Liverpool

Mecece Matsalar Liverpool?

by Muhammad
15 hours ago
0

Kungiyar kwallon kafa ta Burnley ta kawo karshen wasanni 68...

Next Post
Shekarar

Fatan Alheri A Sabuwar Shekarar Miladiyya Ta 2021 (II)

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version