ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Saudiyya Ta Ware Dala Biliyan 100 Don Sabunta Masallatan Harami

by Sadiq
2 years ago
Saudiyya

Jakadan Saudiyya a Nijeriya, Faisal bin Ibrahim Al-Ghamdi, ya ce Saudiyya ta kashe dala biliyan 100 domin sabunta da kuma faɗaɗa Masallatan Harami na Makkah da Madina.

Ya bayyana cewa an yi hakan ne don rage cunkoso, amfani da fasahar zamani, da kuma ƙara yawan mahajjata da masu yin Umara da za su iya ziyartar ƙasa mai tsarki a kowace shekara.

  • An Watsa Shirin Fadakarwa Na Shagalin Murnar Bikin Bazara Na CMG A Masar
  • Ana Sa Ran Bude Sabon Babin Raya Dangantakar Sin Da Amurka

Jakadan ya yi wannan bayani ne yayin da ‘yan Nijeriya 20 da aka yi wa gayyata ta musamman ƙarƙashin shirin Sarki Salman Bin Abdul’aziz Al-Saud ke shirin tafiya Umara kyauta.

ADVERTISEMENT

Shirin masarautar Saudiyya na ɗaukar nauyin masu zuwa Umara daga sassa daban-daban na duniya da ya haɗa da waɗannan ‘yan Nijeriya a wannan karo.

Jakadan ya kuma roƙi waɗanda suka samu wannan damar su kiyaye dokokin ƙasar da kuma bin ƙa’idojin hukumomi.

LABARAI MASU NASABA

Harin Houthi Ya Lalata Gini Mafi Tsayi A Riyadh

Harin Da Sojin Saman Sudan Suka Kai Ya Yi Ajalin Mutane 13 A Yammacin Kordofan

Al-Ghamdi ya ce Saudiyya za ta ci gaba da hidimtawa baƙin Allah cikin tsari da jin daɗi.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Harin Houthi Ya Lalata Gini Mafi Tsayi A Riyadh
Kasashen Ketare

Harin Houthi Ya Lalata Gini Mafi Tsayi A Riyadh

November 20, 2026
Harin Da Sojin Saman Sudan Suka Kai Ya Yi Ajalin Mutane 13 A Yammacin Kordofan
Kasashen Ketare

Harin Da Sojin Saman Sudan Suka Kai Ya Yi Ajalin Mutane 13 A Yammacin Kordofan

November 17, 2026
Trump Ya Yi Barazanar Ƙaƙaba Haraji Kan Ƙasashen Da Ke Kasuwanci Da Iran
Kasashen Ketare

Trump Ya Ɗora Alhakin Shan Kayen Da Jam’iyyarsa Ta Yi Kan Yaƙin Iran Yayin Da Democrat Ta Yi Nasara

November 4, 2026
Next Post
Borrusia Dortmund Ta Sallami Kocinta, Nuri Sahin

Borrusia Dortmund Ta Sallami Kocinta, Nuri Sahin

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Da Atiku

Atiku Ya Ƙalubalanci Tinubu Kan Shigo Da Shinkafa Da Iƙirarin Tallafa Wa Manoma

November 28, 2026
hisba

Bayan Shekaru 12, Hisbah Ta Haɗa Wata Mata Da Iyalanta A Kano

November 28, 2026
2027: Tinubu Ya Jaddada Shirin Tafiyarsa Tare Da Shettima

Jigawa: Amnesty Ta Zargi Tinubu Da Gaza Kare Rayukan Al’umma

November 28, 2026
‘Yan Kasuwar Sin Sun Yi Kira Ga Amurka Da Ta Janye Batun Karin Harajin Da Ta Sanar

‘Yan Kasuwar Sin Sun Yi Kira Ga Amurka Da Ta Janye Batun Karin Harajin Da Ta Sanar

November 27, 2026
AMG Ta Bayyana Goyon Bayan Kalaman Uba Sani Kan Zaɓen 2027

AMG Ta Bayyana Goyon Bayan Kalaman Uba Sani Kan Zaɓen 2027

November 27, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026 A Birnin Urumqi

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026 A Birnin Urumqi

November 27, 2026
A Kasance Tare Da CMG Cikin Shirin “30 Degrees North Latitude”

A Kasance Tare Da CMG Cikin Shirin “30 Degrees North Latitude”

November 27, 2026
An Fara Nuna Shirin “Kaunar Xi Jinping Ga Aladu” A Manyan Kafofin Watsa Shirye-Shirye Na Sri Lanka

An Fara Nuna Shirin “Kaunar Xi Jinping Ga Aladu” A Manyan Kafofin Watsa Shirye-Shirye Na Sri Lanka

November 27, 2026
Babban Jami’in Pakistan: Hadin Gwiwar Sin Da Pakistan Na Nufin Cika Alkawura

Babban Jami’in Pakistan: Hadin Gwiwar Sin Da Pakistan Na Nufin Cika Alkawura

November 27, 2026
“OK Movement” Ta Janye Goyon Bayanta Ga Obi Da NDC

“OK Movement” Ta Janye Goyon Bayanta Ga Obi Da NDC

November 27, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.