Connect with us

Nahiyar Afirka

Shirin Gwamnatin Rasha Na Kara Shekarun Karbar Fansho

Published

on

Dubban mutane ne suka yi zanga-zangar a birninn Moscow, rahotanni kuma na cewa an gudanar da zanga zangar a biranen kasar akalla 12 ciki harda St. Petersburg.
Nan da nan dai babu rahotannin hukumomi sun yi kame a wuraren zangan zangar wadanda gwamnati ta amincce a ‘a gudanar da su.
A wani lamari na daban, ranar Juma’a Rasha da Eritrea, suka fadada dangantakar su ta fuskar difilomasiyya, sa’ilin da hukumomi a Moscow suka bada sanarwar zasu gina wata cibiya kan harkokin zirga zirga a ruwa a tashar jiragen ruwan Eritiriyan dake gabashin Afirka.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: