Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayin da yake bankwana da tawagar da ta yi masa rakiya bisa jagorancin Jakadan Nijeriya a Andulus (Spain), Amb. Demola Seriki, jim kaɗan kafin ya tashi daga Birnin Madrid zuwa Nijeriya.
Har ila yau a cikin hotunan akwai na tarbar da aka yi wa Shugaba Buharin lokacin da ya sauka a filin jiragen sama na Nnamdi Azikwe da ke Babban Birnin Tarayya Abuja, a yau Juma’a 3 ga Yunin 2022
Talla