• Leadership Hausa
Monday, February 6, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Daga Birnin Sin

Shugaban Rikon Kwarya Na Chadi Na Son Zurfafa Hadin Gwiwa Tare Da Sin 

by CMG Hausa
2 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Shugaban Rikon Kwarya Na Chadi Na Son Zurfafa Hadin Gwiwa Tare Da Sin 

Shugaban rikon kwarya na kasar Chadi Mahamat Idriss Deby Itno, ya bayyana a fadar shugaban kasar jiya Laraba cewa, ana fatan zurfafa hadin gwiwa tare da Sin daga dukkan fannoni, a kokarin kara ciyar da dangantakar dake tsakanin Chadi da Sin zuwa gaba.

Mahamat ya jajanta ci gaban alakar dake tsakanin kasashen biyu ne, a yayin da yake karbar takardar aikin da sabon jakadan kasar Sin da aka tura kasar Chadi Wang Xining ya gabatar masa.

  • Ko Da Gaske Ne Kasar Sin Barazana Ce?

Ya kuma godewa kasar Sin bisa taimakon da ta dade tana baiwa kasarsa, inda ya jadadda cewa, bangaren Chadi na mutunta zumuncin dake tsakanin kasashen biyu, kana ba zai canja aniyarsa ta bunkasa dangantakar dake tsakaninsu ba.

A nasa bangaren kuma, Wang Xining ya ce, a cikin wadannan shekarun da suka gabata, dangantaka a tsakanin Sin da Chadi ta bunkasa cikin sauri, ana ta samun amincewar juna a fannin siyasa, baya ga samun kyawawan sakamako daga dukkan fannonin bisa hadin kansu na a zo a gani.

Sin na fatan karfafa mu’ammala da kokari tare da Chadi, wajen sa kaimi ga bunkasuwar dangantakar abokantaka ta hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu yadda ya kamata, ta yadda za a samar da karin sakamako da za su amfani jama’arsu.(Safiyah Ma)

Labarai Masu Nasaba

Afirka Ba Ta Bukatar Lakca

Sin Na Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Harbo Babban Balan-balan Din Kasar Sin

Previous Post

‘Yansanda Sun Cafke ‘Yan Fashin Daji 7, Sun Ceto Mutane 15

Next Post

Gwamnatin Oyetola Ta Gadar Mana Bashin Biliyan 76 – Adeleke 

Related

Afirka Ba Ta Bukatar Lakca
Daga Birnin Sin

Afirka Ba Ta Bukatar Lakca

1 hour ago
Sin Na Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Harbo Babban Balan-balan Din Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Sin Na Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Harbo Babban Balan-balan Din Kasar Sin

3 hours ago
Shirin Fim Na Tallata Shagalin Murnar Bikin Kunna Fitilu Da CMG Ya Tsara Ya Jawo Hankulan Al’ummar Afirka
Daga Birnin Sin

Shirin Fim Na Tallata Shagalin Murnar Bikin Kunna Fitilu Da CMG Ya Tsara Ya Jawo Hankulan Al’ummar Afirka

5 hours ago
An Gudanar Da Jerin Ayyuka Don Murnar Cika Shekara 1 Da Samun Nasarar Gudanar Da Wasannin Olympics Na Lokacin Sanyi Na Beijing
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Jerin Ayyuka Don Murnar Cika Shekara 1 Da Samun Nasarar Gudanar Da Wasannin Olympics Na Lokacin Sanyi Na Beijing

6 hours ago
Mataimakin Firayin Ministan Thailand: Sake Fara Ziyarar Sinawa Masu Yawon Shakatawa A Thailand Na Da Babbar Ma’ana
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firayin Ministan Thailand: Sake Fara Ziyarar Sinawa Masu Yawon Shakatawa A Thailand Na Da Babbar Ma’ana

18 hours ago
IMF: Tattalin Arzikin Sin Na Bayar Da Gudunmuwa Ga Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya
Daga Birnin Sin

IMF: Tattalin Arzikin Sin Na Bayar Da Gudunmuwa Ga Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

18 hours ago
Next Post
Gwamnatin Oyetola Ta Gadar Mana Bashin Biliyan 76 – Adeleke 

Gwamnatin Oyetola Ta Gadar Mana Bashin Biliyan 76 – Adeleke 

LABARAI MASU NASABA

Afirka Ba Ta Bukatar Lakca

Afirka Ba Ta Bukatar Lakca

February 5, 2023
Manoman Kwakwa 50 Sun Samu Horo Kan Noman Zamani

Manoman Kwakwa 50 Sun Samu Horo Kan Noman Zamani

February 5, 2023
Sin Na Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Harbo Babban Balan-balan Din Kasar Sin

Sin Na Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Harbo Babban Balan-balan Din Kasar Sin

February 5, 2023
Dalilan Da Ke Hana Kwamfuta Da Wayoyin Hannu Sauri

Dalilan Da Ke Hana Kwamfuta Da Wayoyin Hannu Sauri

February 5, 2023
Ko Mafarkin Samun Gwamna Mace Ta Farko A Nijeriya Zai Zama Gaskiya?

Ko Mafarkin Samun Gwamna Mace Ta Farko A Nijeriya Zai Zama Gaskiya?

February 5, 2023
Shirin Fim Na Tallata Shagalin Murnar Bikin Kunna Fitilu Da CMG Ya Tsara Ya Jawo Hankulan Al’ummar Afirka

Shirin Fim Na Tallata Shagalin Murnar Bikin Kunna Fitilu Da CMG Ya Tsara Ya Jawo Hankulan Al’ummar Afirka

February 5, 2023
An Gudanar Da Jerin Ayyuka Don Murnar Cika Shekara 1 Da Samun Nasarar Gudanar Da Wasannin Olympics Na Lokacin Sanyi Na Beijing

An Gudanar Da Jerin Ayyuka Don Murnar Cika Shekara 1 Da Samun Nasarar Gudanar Da Wasannin Olympics Na Lokacin Sanyi Na Beijing

February 5, 2023
NAHCON Ta Rarraba Kujerun Aikin Hajjin Bana Ga Jihohi 36 Da Abuja

NAHCON Ta Rarraba Kujerun Aikin Hajjin Bana Ga Jihohi 36 Da Abuja

February 5, 2023
Matar Sufeto Ta Gurfanar Da Kurtun Dan Sanda A Kotu Kan Kashe Mijinta

Ya Kashe Makocinsa Don Ya Haske Idon Mahaifiyarsa Da Cocila

February 5, 2023
Gwamnan Jigawa Ya Nada Hameem Nuhu Sanusi Matsayin Sabon Sarkin Dutse

Gwamnan Jigawa Ya Nada Hameem Nuhu Sanusi Matsayin Sabon Sarkin Dutse

February 5, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.