ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Gargadi Nexperia Game Da Matakansa Dake Barazana Ga Tsarin Samar Da Chip

by CGTN Hausa and Sulaiman
7 months ago
Nexperia

LABARAI MASU NASABA

An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an

An Bude Gasar Wasannin Motsa Jiki Ta Asiya Karo Na 20 A Nagoya Na Japan

Ma’aikatar kula da cinikayya ta kasar Sin ta ce matakai na baya bayan nan na kamfanin Nexperia mai samar da abun hada laturoni na semiconductor dake da hedkwata a kasar Netherlands, wanda kuma mallaki ne na kamfanin Wingtech na kasar Sin, sun haifar da tsaiko ga gudanar ayyuka na yau da kullum. Ma’aikatar ta gargadi bangaren Netherlands cewa, dole ya dauki alhaki idan matakan suka haifar da karin rikici a masana’antar samar da semiconductor da ma tsarin samar da shi.

Wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar jiya Asabar, ta mayar da martani ga tambayoyin manema labarai kan yadda kamfanin Nexperia ya katse hanyoyin gudanar da ayyuka na ma’aikatansa dake kasar Sin.

Ma’aikatar ta ce ta hanyar kokarin da ake yi tsakanin Sin da Netherlands, Wingtech da Nexperia suna tattaunawa domin warware rikicin cikin gida dake akwai.

ADVERTISEMENT

Sai dai, ta hanyar katse hanyoyin gudanar da ayyuka na ma’aikatansa na kasar Sin, Nexperia ya takalo wani sabon rikici tare da haifar da sabbin cikas ga tattaunawar da ke gudana. (Mai fassara: FMM)

Nexperia
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Yadda Hadin Gwiwar BRICS Ke Ingiza Ci Gaban Kasashe Masu Tasowa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Kammala Taro Na 13 Na Dandalin Tattauna Tsaro Na Xiangshan A Beijing
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Baje Kolin Sin Da ASEAN Na 23
Nexperia
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Radda Ya Ƙaddamar Da Shirin Tsaron Abinci Da Tallafawa Matasa A Katsina
  • Sulaiman
    Pate Ya Jinjina Wa Sauye-sauye Da Inganta Harkokin Lafiya A Katsina
  • Sulaiman
    An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an
  • Sulaiman
    Ko Kano Pillars Za Su Iya Taka Wa Doma United Burki A Yau?

MASU ALAKA

An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an
Daga Birnin Sin

September 20, 2026
An Bude Gasar Wasannin Motsa Jiki Ta Asiya Karo Na 20 A Nagoya Na Japan
Daga Birnin Sin

An Bude Gasar Wasannin Motsa Jiki Ta Asiya Karo Na 20 A Nagoya Na Japan

September 20, 2026
Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

September 19, 2026
Next Post
Ranar Mata ta Duniya: Matakai 8 Na Inganta Rayuwar Mata Da Samar Da Daidaito A Duniya

Ranar Mata ta Duniya: Matakai 8 Na Inganta Rayuwar Mata Da Samar Da Daidaito A Duniya

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Radda Ya Ƙaddamar Da Shirin Tsaron Abinci Da Tallafawa Matasa A Katsina

September 20, 2026
Pate Ya Jinjina Wa Sauye-sauye Da Inganta Harkokin Lafiya A Katsina

Pate Ya Jinjina Wa Sauye-sauye Da Inganta Harkokin Lafiya A Katsina

September 20, 2026
An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an

An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an

September 20, 2026
Ko Kano Pillars Za Su Iya Taka Wa Doma United Burki A Yau?

Ko Kano Pillars Za Su Iya Taka Wa Doma United Burki A Yau?

September 20, 2026
An Bude Gasar Wasannin Motsa Jiki Ta Asiya Karo Na 20 A Nagoya Na Japan

An Bude Gasar Wasannin Motsa Jiki Ta Asiya Karo Na 20 A Nagoya Na Japan

September 20, 2026
Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

September 19, 2026
Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

September 19, 2026
Zaɓen Cike Gurbi: Gwamnatin Bauchi Ta Yi Allah-wadai Da Kama Masu Kaɗa Ƙuri’a

Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo

Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci