CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Sojoji Mata Na Sin Suna Nuna Kwazo Wajen Shimfida Zaman Lafiya A Mali

by CRI Hausa
August 1, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sojoji Mata Na Sin Suna Nuna Kwazo Wajen Shimfida Zaman Lafiya A Mali
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Hausawa kan ce, kallabi tsakanin rawuna. Akwai sojoji mata na kasar Sin da dama, wadanda suke nuna himma da kwazo wajen kiyaye zaman lafiya a kasar Mali. Bayan jibge su a watan Mayun bara a Mali, sojoji mata 14 masu aikin jinya kashi na 7 da kasar Sin ta tura suna gudanar da ayyukan kiyaye zaman lafiya daban-daban cikin nasara, duk da cewa suna fuskantar barazanar hare-haren ta’addanci da annobar COVID-19.

Kawo yanzu, wadannan sojoji masu aikin jinya na kasar Sin sun duba marasa lafiya da yawansu ya kai 2,944, da gudanar da ayyukan tiyata har sau 58. Bayan barkewar cutar COVID-19 a wurin da suke gudanar da aikin shimfida zaman lafiya a Mali, asibitin da sojojin Sin suka kafa ya zama asibiti daya kacal na tawagar shirin MINUSMA na MDD mai wanzar da zaman lafiya a Mali, wanda ke iya ci gaba da gudanar da ayyukan samar da magani ga marasa lafiya, al’amarin da ya shaida cewa, sojojin kasar Sin sojoji ne wadanda suka cancanci amincewa, har ma sun samu lambar karramawa daga tawagar ta MINUSMA saboda jajircewar da suka yi na ceton rayuka a wuraren da ake kiyaye zaman lafiya. (Mai Fassara: Murtala Zhang)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Jinkirta Zabe A Hong Kong Ya Dace Da Ka’idojin Kasa Da Kasa

Next Post

Fasahar Sadarwar Zamani Na Taimakawa Inganta Zaman Rayuwar Makiyaya A Jihar Mongoliya Ta Gida

RelatedPosts

Tawagar Jami’an Lafiya Ta Sin Ta Duba Marasa Lafiya Sama Da 4,000 A Ghana A 2020

Tawagar Jami’an Lafiya Ta Sin Ta Duba Marasa Lafiya Sama Da 4,000 A Ghana A 2020

by CRI Hausa
19 mins ago
0

Tawagar jami’an lafiya ta kasar Sin kashi na 9 dake...

Amurka Ta Kasa Magance Matsalar Rashin Daidaito A Cikin Al’ummarta

Amurka Ta Kasa Magance Matsalar Rashin Daidaito A Cikin Al’ummarta

by CRI Hausa
23 mins ago
0

Sakamakon bazuwar cutar COVID-19, wadda ta raunana tattalin arzikin duniya...

Mike Pompeo Zai Kammala Aikinsa Na Ministan Harkokin Waje

Mike Pompeo Zai Kammala Aikinsa Na Ministan Harkokin Waje

by CRI Hausa
27 mins ago
0

A cikin kwanaki 10 da wani abu da suka gabata,...

Next Post
Fasahar Sadarwar Zamani Na Taimakawa Inganta Zaman Rayuwar Makiyaya A Jihar Mongoliya Ta Gida

Fasahar Sadarwar Zamani Na Taimakawa Inganta Zaman Rayuwar Makiyaya A Jihar Mongoliya Ta Gida

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version