• English
  • Business News
Saturday, November 1, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ta Yaya ‘Yan Siyasan Amurka Za Su Yi Karin Bayani Kan Karyarsu Kan Xinjiang?

by CMG Hausa
3 years ago

Kwanan baya, jawabin wata tsohuwar jakadar kasar Amurka a kasar Sin da kafofin yada labaru suka gabatar, ya sake sanya mutane sun kara sanin halayyar wasu Amurkawa.

An ruwaito cewa, Sheila Carey, karamar jakadar Amurka mai kula da tattalin arziki da siyasa a birnin Guangzhou da Andrew Chira, sun yi karin bayani kan makarkashiyar Amurka kan batun Xinjiang a wata liyafa a asirce a shekarar 2021, a yunkurin neman samun goyon bayan kamfanonin Amurka, inda suka ce, “Lallai ba matsala a jihar Xinjiang. Mun san haka, amma muna kara gishiri kan batun wai tilastawa a yi aiki a Xinjiang, da kisan kiyashi a jihar, tare da sukar kasar Sin kan batun hakkin dan Adam. Nufinmu shi ne jefa gwamnatin Sin cikin mawuyacin hali baki daya.”
Matakan da Amurka take dauka kan batun Xinjiang sun wuce zaton mutane, alal misali, kirkiro karya, da kara gishiri da kuma shafa wa kasar Sin bakin fenti. Turawa kan ce, idan ka yi karya sau daya, to, za ka ci gaba da yin karya sau dari 1.

Amma karya ba ta musunya hakikanin halin da ake ciki a Xinjiang ba, inda ake samun kwanciyar hankali da wadata, sa’an nan mazauna wurin suna jin dadin zamansu.

Alkaluman da mahukuntan jihar Xinjiang suka gabatar sun nuna cewa, a watan Janairu zuwa Mayu na bana, an samar da sabbin guraben aikin yi dubu 263 a Xinjiang, wanda ya kai kashi 57.17 cikin kashi 100 bisa jimillar sabbin guraben aikin yi a bana. Yayin da ake fuskantar barazana wajen raya tattalin arziki da kuma yaki da annobar COVID-19 a kasar, Xinjiang ta yi kokari sosai domin cimma wannan manufa. Al’ummomin Xinjiang masu yawa sun yi nuni da cewa, suna aiki tukuru domin samun zaman rayuwa mai kyau, ba wanda ya tilasta musu.

Wasu suna shakkar cewa, me ya sa Amurka ta mai da hankali kan musulman da ke zama a Xinjiang kawai, duk da cewa, musulmai fararen hula masu yawa da ba a iya kidaya yawansu ba sun rasa rayukansu cikin yake-yaken da Amurka ta gudanar da sunan “yaki da ta’addanci”? Wajibi ne ‘yan siyasan Amurka su yi karin bayani kan karyarsu kan Xinjiang. (Tasallah Yuan)

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

November 1, 2025
Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik
Daga Birnin Sin

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka
Daga Birnin Sin

CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka

October 31, 2025
Next Post
Abinci Shi Ne Tushen Rayuwa

Abinci Shi Ne Tushen Rayuwa

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

November 1, 2025
Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

November 1, 2025
Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 20, Sun Ceto Mutane 17 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 20, Sun Ceto Mutane 17 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

November 1, 2025
Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

November 1, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Martani Kan Iƙirarin Trump Na Kisan Ƙare Dangi Ga Kiristoci

Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Martani Kan Iƙirarin Trump Na Kisan Ƙare Dangi Ga Kiristoci

November 1, 2025
Shugabar Tanzania Samia Suluhu Ta Lashe Zaɓe, Duk Da Rikicin Da Ya Mamaye Ƙasar

Shugabar Tanzania Samia Suluhu Ta Lashe Zaɓe, Duk Da Rikicin Da Ya Mamaye Ƙasar

November 1, 2025
An Cafke Ma’aikatan Gidan Marayu Da Suka Sayar Da Yara 4 A Kan Naira Miliyan 3

An Cafke Ma’aikatan Gidan Marayu Da Suka Sayar Da Yara 4 A Kan Naira Miliyan 3

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Yadda Gwamnatin Tarayya Ta Dakile Yaɗuwar Ɓarkewar Cutar Dabbobi A Jihar Jigawa

November 1, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.