An Ceto Ɗalibai 20 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Binuwe
Rundunar ’Yansandan Jihar Binuwe ta tabbatar da sako ɗalibai 20 daga Jami’ar Maiduguri da Jami’ar Jos waɗanda wasu ’yan bindiga ...
Read moreDetailsRundunar ’Yansandan Jihar Binuwe ta tabbatar da sako ɗalibai 20 daga Jami’ar Maiduguri da Jami’ar Jos waɗanda wasu ’yan bindiga ...
Read moreDetailsHonarabul Aminu Boza ya ya mayar da martani kan zarginsa da hannu a kisan Sarkin Gobir, Boza ya bayyana cewar ...
Read moreDetailsMazauna yankin unguwar Nepa, da ke garin Jos, Jihar Filato, sun cafke wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ...
Read moreDetailsJim kaɗan bayan gudanar da Sallar jana'izar marigayi Sarkin Kudun Gatawa, Isa Muhammad Bawa ba tare da gawa ba wanda ...
Read moreDetails'Yan bindiga sun sace matar wakilin jaridar New Telegraph a Jihar Kogi, Muhammed Bashir, tare da 'ya'yansu mata guda biyu. ...
Read moreDetailsAn saki 'yan jarida biyun da aka sace a Kaduna, Abdulgafar Alabelewe na jaridar The Nation da Abduraheem Aodu na ...
Read moreDetailsShugaban Jami’ar Dutsinma (FUDMA) da ke Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya zargi wasu ma’aikatan jami’ar da taimakawa ƴan bindiga ...
Read moreDetailsAwanni 48 bayan sace ƴan jarida biyu da iyalansu a Jihar Kaduna, har yanzu ba a san inda suke ba. ...
Read moreDetailsShahararren Mawakin Hausa, Dauda Adamu, wanda aka fi sani da Rarara, yana fuskantar neman kuɗin fansa har Naira miliyan ₦900m ...
Read moreDetailsAbdulkadir Abubakar, wani matashi ne mai jini a jika da ya kasance mai sanyin hali da sanin ya kamata wanda ...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.