Matsalar Ruwan Sha: Yara 9 Sun Mutu A Kwale-Kwale, 12 Sun Bace A Zamfara
Sakamakon matsalar ruwan sha da ta addabi Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, yanzu haka yara ne suka mutu sakamakon jigilar ...
Read moreDetailsSakamakon matsalar ruwan sha da ta addabi Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, yanzu haka yara ne suka mutu sakamakon jigilar ...
Read moreDetailsRundunar ‘yansandan Jihar Zamfara ta kashe 'yan bindiga uku tare da kwato bindiga kirar AK-49 da kuma bindigar famfo a ...
Read moreDetailsZababben Sanatan Zamfara ta Yamma, Abdul’Aziz Abubakar Yari, ya ki amincewa da rarrashin da zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ...
Read moreDetailsKwamandan kungiyar da ke yaki da 'yan sara-suka na Jihar Zamfara, Bello Bakyasuwa, ya tsallake harin 'yan bindiga a lokacin ...
Read moreDetailsDakarun rundanar sojin Operation Hadarin Daji sun samu nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga uku, bayan sun yi masu kwanton bauna ...
Read moreDetails'Yan bindiga sun sako yara da 'yan mata 74 da suka yi garkuwa da su a kwanakin baya sakamakon kisan ...
Read moreDetailsWasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi garkuwa da Hakimin Kasuwar Daji da ke karkashin karamar Hukumar Kaura-Namoda a ...
Read moreDetailsDakarun Operation Hadarin Daji a Jihar Zamfara sun dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai garin Anka hedikwatar ...
Read moreDetailsRundunar 'yansandan Jihar Zamfara sun samu nasarar kubutar da mutane tara da 'yan bindiga suka sace a ranar Talatar da ...
Read moreDetailsKwamishinan ‘yan sandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya tura karin tawagar jami'an'yan sanda don ceto mata da kananan yara da ...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.