• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tashar Wutar Kainji Da Jebba Sun Yi Asarar Naira Biliyan 30 Sakamakon Katsewar Wutar Lantarki

by Abubakar Abba
11 months ago
Wutar

An tabka asara a tashoshin samar da wutar lantarki na Kainji da Jebba, biyo bayan katsewar baban layin samar da wutar lantarki, inda asarar ta kai ta Naira biliyan 30.

Wannan asarar dai, ta auku ne, a tsakanin shekarar 2022 and 2024.

  • Netanyahu Ya Amince Da Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta Da Hizbullah
  • Tarihi Zai Yi Tir Da Matakin Amurka Na Hawa Kujerar Na Ki Game Da Burin Tsagaita Wuta A Gaza

Idan za a iya tunawa, katsewar babban layin wutar lantarkin na kasa na baya bayan nan, ya katse ne a ranar Alhamis da ta gabata, wanda hakan ya nuna cewar, ya katse sau sha daya a 2024.

Matsalar dai, ta janyo dakatar da gudanar hada-hadar kasuwanci da kuma jefa gidajen kasar da dama, a cikin yanayi na duhu.

Masu amfani da wutar, kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya (TCN) da sauran masu ruwa da tsaki,  duk son koka a kan katsewar, ta shafi harkokin kasuwanci.

LABARAI MASU NASABA

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

Gwamnatin Nijar Ta Yaye Tsofaffin Mayaka 369 Da Aka Bai Wa Horon Sauya Tunani

Kazalika, Gwamnatin Tarayya, ta dora laifin yawan samun lalacewar babban layin samar da wutar a kan lalata na’urorin samar da wutar da kasancewar ana samar da wutar da kayan da tuni, suka tsufa.

Bugu da kari, Gwamnatin ta ce, ba a kuma yawan gyra na’urorin da kuma zargin yin zagon kasa na wasu mahara da kai wa layin samar da wutar hari .

Wani kundin bayanai da aka samu a ranar Alhamis da ta wuce ya nuna cewa, an samu asara a manayn tashoshin biyun na samar da wutar, da ta kai ta Naira biliyan 30.55, wanda wannan asarar ita ce mafi muni da aka samu a wannan shekarar.

Kazalika, kundin ya nuna cewa, an yi asarar megawatts da ta kai 149,524, wanda hakan ya nuna cewa, an tabka asarar da ta kai ta Naira biliyan 2.38 s 2022, inda adadin ya karu zuwa kashi 164.7 ya kuma kai Naira biliyan 6.3, a 2023, saboda asarar da aka yi ta megawatts 229,370 a duk sa’a daya.

A cikin watannin sha daya na 2024,adadin ya karu zuwa kashi  247.14 ko kuma na Naira biliyan 15.57, zuwa Naira biliyan  21.87, saboda a asarar da aka yi ta makamashi da ta kai ta  megawatts 356,759 megawatts a duk sa’a daya.

Wasu karin matsalolin da tashoshin ke fuskanta su ne, na yayanyi, kuskuren ‘yan Adama, rashin daukar matakai a kan lokaci, yawan yi na’urorin lodin wuta, rashin bai wa na’urorin kulawar ta ta kamata da lalacewar kayan aiki wanda hakan ya sanya kafanonin rabar da wutar na GenCos suke yin asarar samun kudaden shiga.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza
Labarai

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

October 19, 2025
Nijar
Labarai

Gwamnatin Nijar Ta Yaye Tsofaffin Mayaka 369 Da Aka Bai Wa Horon Sauya Tunani

October 19, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus
Manyan Labarai

‘Yan Siyasa 11 Da Suka Faɗa Dambarwar Takardar Shaidar Karatu Ta Bogi

October 19, 2025
Next Post
Filin Jiragen Sama Na Legas Da Abuja Sun Samu Cikakken Izinin Zirga-zirga Daga NCAA

Filin Jiragen Sama Na Legas Da Abuja Sun Samu Cikakken Izinin Zirga-zirga Daga NCAA

LABARAI MASU NASABA

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

October 19, 2025
Nijar

Gwamnatin Nijar Ta Yaye Tsofaffin Mayaka 369 Da Aka Bai Wa Horon Sauya Tunani

October 19, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

‘Yan Siyasa 11 Da Suka Faɗa Dambarwar Takardar Shaidar Karatu Ta Bogi

October 19, 2025
gombe

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

October 18, 2025
Tsadar Rayuwa Da Karuwar Ta’addanci Na Ci Gaba Da Tagayyara ‘Yan Nijeriya

DHQ Ta Ƙaryata Rahoton Yunƙurin Yi Wa Tinubu Juyin Mulki

October 18, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Kai Samame Maboyar ‘Yan Ta’adda, Sun Kwato Miyagun Kwayoyi A Gombe

October 18, 2025
Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

October 18, 2025
ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.