Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce tsarin tabbatar da ingancin rigakafi na kasar Sin ya kai wani sabon mataki na nagarta, kamar yadda tsarin tantance ingancin kayayyakin lafiya na kasashe na WHO ya bayyana.
Wannan na nufin kasar Sin na da tsayayyen tsarin sa ido mai inganci da zai tabbatar da nagarta da aminci da ingancin rigakafin da ta samar, ko ta fitar ketare. (Mai fassarawa: Fa’iza daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp