Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home KASASHEN WAJE

Wani Mai Magani Ya Ce A Tsigo Masa Gashin Hillary Clinton

by Tayo Adelaja
September 15, 2017
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An daure wani tsohon shugaban kamfanin hada magunguna a Amurka, Martin Shkreli bayan kotu ta same shi da laifin kasancewa barazana ga rayuwar jama’a.

Mista Shkreli ya yi tayin ba da ladan dala dubu biyar ga duk mutumin da ya samo masa silin gashin Hillary Clinton.

samndaads

A cikin makon jiya ne, jim kadan kafin Mrs. Hillary Clinton ta fara wani rangadi kan wani littafi, Shkreli ya buga a shafinsa na Facebook cewa zai biya ladan dala dubu biyar ga duk mutumin da ya tsigo masa silin gashin kanta.

Lauyansa ya fada wa kotu ce ai bayanin da ya wallafa na samun kariya daga ‘yancin fadar albarkacin baki, sai dai alkalin kotu ta ce a’a.

An ba da belin Shkreli, inda a yanzu yake jiran hukuncin kara biyu kan almudahana wadanda kuma ba su danganci abin kunyar tsuga farashin magani ba.

Da take bayyana shawarar sauke belin Shkreli, mai shari’ar ta ce tayin biyan lada kan gashin Hillary Clinton neman tijara ce, kawai don biyan kudi, kuma hakan ya nuna Mista Shkreli a matsayin wani hatsari ga jama’a.

SendShareTweetShare
Previous Post

Majalisar Togo Za Ta Fara Nazari Kan Dokar Kasar

Next Post

‘Mazan’ Da Suka Yi Wa Wata Mata Fyade Sun Watsa Mata Acid

RelatedPosts

Amurkawa

Biden Ya Gabatar Da Shirinsa Na Yi Wa Dukkan Amurkawa Rigakafi

by Sulaiman Ibrahim
2 days ago
0

Zababben shugaban Amurka Joe Biden ya gabatarwa Amurkawa shirinsa na...

Jamhuriyar Afrika

Yawan ‘Yan Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya Da Ke Gudun Hijira Ya Ninka Cikin Mako Daya

by Sulaiman Ibrahim
2 days ago
0

Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin ‘yan gudun hijirar dake...

Masu Neman Mafaka Sun Fara Tattaki Daga Honduras Zuwa Amurka

by Sulaiman Ibrahim
3 days ago
0

Wani sabon ayarin dubunnan masu neman mafaka a Honduras sun...

Next Post

‘Mazan’ Da Suka Yi Wa Wata Mata Fyade Sun Watsa Mata Acid

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version