Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya taba bayyana cewa, “Zan sadaukar da kaina, ba zan ci amanar jama’a ba”. Ya bayyana hakan tare da aiwatarwa a zahiri, wanda ya shaida kishin sa ga kasa da al’ummar ta, da kuma gudummawarsa ga al’ummar Sinawa su fiye da biliyan 1.4. (Safiyah Ma)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp