Yau Lahadi da yamma, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da wakilan jama’a da suka fito daga lardin Jiangsu, kan rahoton aikin gwamnatin kasar da aka gabatar wa zama na farko na taron majalisar wakilan jama’ar kasar Sin karo na 14 . (Tasallah Yuan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp