A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da wasikar taya murna ga bikin ranar birane ta duniya na shekarar 2022 da taron muradun ci gaba mai dorewa na biranen duniya karo na 2 da aka gudanar a birnin Shanghai na kasar Sin. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)
Talla