Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Xi Ya Yi Rangadi A Nanyang Dake Lardin Henan

by
1 year ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Xi Ya Yi Rangadi A Nanyang Dake Lardin Henan
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, kana babban sakataren kwamitin tsakiyar jam’iyyar kwaminis ta kasar, a ranar Laraba ya kai ziyarar aiki birnin Nanyang dake tsakiyar lardin Henan na kasar Sin.

Da yammacin wannan rana, Xi ya fara da ziyartar ginin da aka kebe don tunawa da Zhang Zhongjing, tsohon shahararren masanin kimiyyar hada magungunan gargajiyar kasar Sin, kana masanin kimiyya na gabashin daular Han tsakanin tsakara ta 25 da ta 220. Xi ya karanta tarihin rayuwar Zhang da irin gagarumar gudunmawar da ya bayar wajen ci gaban magungunan gargajiyar kasar Sin.
Daga bisani Xi ya zarce zuwa lambun shan iska na Rosa Chinensis, ko kuma Chinese rose, sannan ya ziyarci wani kamfanin yankin na mugwort wanda ke sarrafa magungunan gargajiya. Bugu da kari shugaba Xi ya kuma duba yadda mazauna birnin Nanyang ke amfani da furanni wajen hada magungunan gargajiya domin bunkasa kamfanonin wurin, da bunkasa samar da guraben ayyukan yi ga mazauna wurin. (Ahmad)

Labarai Masu Nasaba

Wang Yi Zai Jagoranci Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS Ta Kafar Bidiyo

Kasar Sin Za Ta Kara Samar Da Damammaki Ga Kamfanonin Ketare Don Su Zuba Jari A Kasar

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Rahoton Kidayar Al’ummar Kasar Sin Ya Karyata Furucin Kasashen Yammaci

Next Post

Musulmi Sun Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Xinjiang

Labarai Masu Nasaba

Wang Yi Zai Jagoranci Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS Ta Kafar Bidiyo

Wang Yi Zai Jagoranci Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS Ta Kafar Bidiyo

by CMG Hausa
2 hours ago
0

...

Kasar Sin Za Ta Kara Samar Da Damammaki Ga Kamfanonin Ketare Don Su Zuba Jari A Kasar

Kasar Sin Za Ta Kara Samar Da Damammaki Ga Kamfanonin Ketare Don Su Zuba Jari A Kasar

by CMG Hausa
5 hours ago
0

...

Shugaba Xi Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Bude Kofa Mai Nagarta

Shugaba Xi Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Bude Kofa Mai Nagarta

by CMG Hausa
6 hours ago
0

...

NED—Makamin Mallakar Duniya

NED—Makamin Mallakar Duniya

by CMG Hausa
10 hours ago
0

...

Next Post
Musulmi Sun Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Xinjiang

Musulmi Sun Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Xinjiang

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: