ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 19, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Hada Tsimin Gyaran Jiki

by Bilkisu Tijjani
7 months ago
Jiki

Hadine na musamman wanda ya kamata ace kowacce mace ta iya hadawa da kanta. 

Hadine na sassaken Baure da Mazarkwaila,

Zuma, da Citta busasshe, gami da Kanunfari.

ADVERTISEMENT

Yadda ake hadawa:

A zuba sassaken Baure acikin ruwa kamar Lita 4 sai a dora a wuta yatafasa sosai har ya kone yakomo kamar Lita 3, daganan sai asauke atace ruwan .

LABARAI MASU NASABA

Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

Sai kuma asake zuba Mazankwailar da zuma da cittar gami da kanunfari aciki asake maidawa kan wuta yatafasa amma Kanunfarin yadanyi yawa.

Sannan sai asauke inya huce , za arinka sha kamar dan karamin kofi daya da safe daya da yamma.

Wannan hadin yana da kyau sosai ya gyara jiki.

Kuma wannan hadine ingantacce da za ki iyayi kizuba ga mazubi kina saidawa matan aure dan suma su gyara jikinsu, kuma bazakiji kunya ba in Allah ya yarda.

Kuma baki taba amfani da wani magani na gyaran jikiba kamar shi.

Jiki
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

MASU ALAKA

Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana
Ado Da Kwalliya

Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana

November 8, 2026
Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

September 5, 2026
Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

August 29, 2026
Next Post
Sanata Natasha Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Tarar Naira Biliyan Ɗaya

Sanata Natasha Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Tarar Naira Biliyan Ɗaya

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

November 18, 2026
Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

November 18, 2026
Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

November 18, 2026
Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

November 18, 2026
Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

November 18, 2026
Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

November 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Tsohowar Shugaban Kotun Gargajiya A Benue

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

November 18, 2026
Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

November 18, 2026
Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

November 18, 2026
NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Buhu 116 A Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane Takwas Da Ke Safarar Hodar Iblis Daga Legas Zuwa Turai

November 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.