• English
  • Business News
Sunday, October 26, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Rubutu Da Word (WPS Office) A Wayar Hanu (II)

by Ibrahim Sabo
3 years ago
Yadda Ake

*INSERT A wannan fannin ana iya saka abubuwa cikin rubutu domin kara fadada manufar rubutun kamar hotuna, Zane, comment ko kuma table.

Ba iya saka hoto wannan feature ya tsaya ba, hatta table ana iya saka wa, domin tsara rubutun rijista ko timetable.

  • Za Mu Iya Ciyar Da Kifayen Da Muke Kiwo Da Mushe?
  • 2023: Dan Takarar Da Ya Fi Kwarewa Za Mu Goya Wa Baya -Dattawan Arewa

Ga shi kamar haka (photo): Wannan kadan kenan daga cikin abubuwan da insert feature ya tanadar. Akwai wasu kamar haka:

1) Blank Page: saka/kara feji a cikin rubutu.

2) Page Number: saka lambar feji.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Biliyan 75 Domin Bunƙasa Kasuwancinsu

Ɗan Majalisa Ya Ce Ba Zai Sake Takara Ba, Ya Sadaukar Da Ita Ga Matasa

3) Header & Footer: saka rubutu a saman feji (header) da kasan feji (footer).

*BIEW Yana da features kamar haka:

  1. Word count: yadda za a kididdige adadin yawan kalmomi dake cikin rubutu.
  2. Find & Replace: yadda za a nemo kalma a cikin rubutu kuma a canza ta cikin sauki, komai yawan kalmar ko kuma rubutun a nan take cikin kankanin lokaci.
  3. Night mode: Canza hasken screen zuwa baki (black screen) domin yin amfani da shi cikin dare.
  4. Page background: sauya kalar paper zuwa wadda ake so kamar black, green, blue, white da dai sauransu.
  5. Copy and Paste & Cut: Kwafo rubutu, dauko shi da kuma sauke shi a inda ake da bukatarsa.
  6. Add & All bookmarks: Kara bookmarks (alamomi) da kuma ganin wanda aka kara a baya domin yin amfani dasu a gaba.
  7. Contents: Darusa/Makasudai da rubutun ya kunsa.
  8. Rotate page: Juya feji domin karatu, ma’ana daga tsaye zuwa kwance ko daga kwance zuwa tsaye.
  9. Page setup: Daidaiton tsayi da fadin feji ko kuma yanayin bayyanarsa. Wato a a tsaye (portrait) ko a kwance (Landscape).
  10. Default biew settings: ba da damar zabin yadda ake so a ko da yaushe WPS office ya bayyana a lokacin da aka budeshi, kamar daidai da fuskar salula (mobile biew) ko daidai da fuskar computer (Desktop biew).

* PEN Akwai abin burgewa a wannan bangare musamman yadda za ku ji cewa a nan fannin da hanu ake amfan, domin zana duk wani abin da mai rubutu yake so ya zana.

Mahimman abubuwa kenan da wannan application WPS word office ya kunsa kamar yadda na bayyana a farko, ba zai yiyu na kawo komai ba.

Domin samun dukkan abin da ake bukata, to a je Play store a sauke wannan application din a kan salula wato daga.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Biliyan 75 Domin Bunƙasa Kasuwancinsu

October 26, 2025
Ɗan Majalisa Ya Ce Ba Zai Sake Takara Ba, Ya Sadaukar Da Ita Ga Matasa
Labarai

Ɗan Majalisa Ya Ce Ba Zai Sake Takara Ba, Ya Sadaukar Da Ita Ga Matasa

October 26, 2025
Abin Da Ya Sa Aka Yi Watsi Da Tashar Jiragen Ruwa Ta Kan Tudu Da Ke Jihar Kaduna
Labarai

Abin Da Ya Sa Aka Yi Watsi Da Tashar Jiragen Ruwa Ta Kan Tudu Da Ke Jihar Kaduna

October 26, 2025
Next Post
Matakan Samun Nasarar Kasuwanci (2)

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Kama Wasu Mutum Biyu Da Ake Zargi Da Haɗa Baki Da ‘Yan Bindiga A Kano

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwamnatin Kaduna Tare Da  AUDA–NEPAD Sun Tallafa Wa Manoma 400 Da Kayan Noma

October 26, 2025
Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru

October 26, 2025
Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL

Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ɗan Majalisa Na Shekarar 2025: Benjamin Okezie Kalu

October 26, 2025
An Yi Liyafar Murnar Kebe Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

An Yi Liyafar Murnar Kebe Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 25, 2025

Nafisa Abdullahi Aminu: Yarinyar Da Ta Ɗaukaka Darajar Nijeriya A Idon Duniya

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.