ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, December 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Matsalar Tsaro Ke Ƙara Cutar Da ‘Yan Nijeriya A Ɓangaren Zamantakewa Da Tattalin Arziki

by Idris Aliyu Daudawa and Sulaiman
3 weeks ago
Tsaro

Nijeriya ta dade ana yi mata kallon daya daga cikin babbar Yaya, jigo da kuma matsayin wata Uwa mai bada ma bada Mama taimakawa idan ana maganar tattalin arziki ne hakan ya kasance ne saboda yadda take da albarkatu daban daban masu yawa da kuma yawan al’umma. Yadda take kasa mai tasowa,Nijeriya tana fama da matsalolin tsaro wadanda akai tsaye suna shafar tattalin arziki, da suka hada da ta’addancin ‘yan ta’adda, rikici tsakanin Makiyaya da Manoma, ga yawan sace- sace da kuma garkuwa, ana bada kudi. Ire- iren wadannan barazanar tsaron ba kawai suna samar da tarnaki bane dangane da kasancewar kasa mai walwala ba, har ma da akwai rashin bin doka yana yi wa lamarin tattalin arziki tarnaki, abin yana damuwar fashin kaya, irin abinda za a samar, ayyukan yi, harkar kasuwancin da aka yi na wani lokaci wato yawan da shigo da su da kuma fitarwa,ana kuma iya fahimta ko kuma ganewa wajen gane darajar abinda aka shigo da shi daga cikin nagartar kayan da aka shigo da su.Lamari maikyau shi ne (kasuwanci, talauci, rashin daidaituwa, kasafin tsaro,yadda gwamnati take kasafin kudi, yanayin walwalar zamantakwa, sai kuma wadansu abubuwa.

Akwai babban lamarin tabarbarrewar tsaro a Nijeriya, musamman ma a sashen Arewacinta, inda masu tsattsauran ra’ayin addini da ake kira Islamist jihadist da turanci wato,Boko Haram, ta yadda suka kasance wata babbar barazana ga lamarin kasuwanci. Shi ya sa rashin tsaron ya ci gaba da hana masu zuba hannun jari wajen yin harkokinsu a wuraren, abin da ya kawo tsaikon harkokin kasuwanci ke nan. Kamfanoni da yawa a Arewa hakan yasa suka bar yin wasu ayyuka a Arewacin na Nijeriya saboda ta’addancin da ya zama karfen kafa. Ta’addancin ba karamar matsala ya samarwa wuraren da abin ya shafa ba bama kamar lamarin tattalin arzikinsu, yawan harkokinsu ‘yan ta’adda ya kawo tsoro a zukatan mutane saboda shi tsarin tsaron, lamarin kuma kai tsaye yake shafar harkokin tattalin arzikin da ci gaban sashen na Arewa.

  • Abin Da Ya Sa Gidauniyar NADF Da Bankin Manoma Suka Yi Haḍaka
  • An Bukaci ‘Yansanda Da Likitocin Dabbobi Su Samar Da Tsaro Ga Fannin Kiwon Dabbobi

Lura da shi yankin yadda ya kasance na manoma ne da ya kasance shi ne babban ginshikin tattalin arziki, kasancewar su ‘yan ta’addar ya kawo koma- bayan ayyukan noma,saboda su manoman suna tsoron su yi shuka kayan gonar a gonakinsu saboda tsoro na yiyuwar a iya kai masu hare- hare.Iirn hakan ya taimakawa koma bayan kayanabinci da na sayarwa, abinda ya kawo karancin abinci ga milyoyin mutane.Kuma yadda aka raba fiye da mutane 200,000 hakan ya kawo kaurceawa gonakinsu,sai kuma karfafa matsalar kayan abinci. Harkar ta’addanci ta sa, mutane da yawa sun bar wurarensu, barin harkokinsu da abubuwan da suke yi domin taimakawa rayuwarsu. Shi yasa yadda aka tilastawa mutane barin harkokinsu na bunkasa tattalin arzikinsu a wuraren da suke zama, hakan ba karamar matsalar abin ya samar ba, sha’anin kasuwannin kauyuka abin ya shafe su, kananan harkokin kasuwancin da suke bunkasa tattalin arziki gaba daya Yayin da sashen Arewa ya zama wani wuri ne daya yake jan hankalin ‘yan ta’adda da ta’addanci, shi yasa da akwai babbar matsala da take kokarin kasancewa a Kudu, inda can ma din lamarin tsaro sannu a hankali jami’an suna ta yin guna- ko cece- kuce domin kuwa masu iya magana sun, ce idan ka ga gemun an’uwanka ya kama wuta sai ka shawa naka ruwa, saboda kuwa abin da kadan kadan idan ba mataki aka dauka ba sai abin ya kai ga shafar shi wancan sashen.

ADVERTISEMENT

Kiwon dabbobi shi ma wani lamari ne wanda yake da muhimmanci wajen maganar tattalin arziki na sashen Arewa maso yamma don haka kasancewar ‘yan ta’adda wajenharkar sace- sacen dabbobi da makamantansu. Hakan ya yi matukar tamaimakawa samun matsalar harkar samar da nama da kuma madara domin bunkasa kasuwanci Shi yasa irin halin da ake ciki sanadiyar tabarbarewar tsaro, hakanya shafi masu zuba jari daga waje,shi ma wurin da za ayi harkar ta kasuwanci yana bukatar samun tsaro, muddin kuma aka ce babu wurin da yau za ayi amfani da shi domin aiwatar da tsare- tsaren ci gaba wadanda idan aka yi su za su iya zama sanadin bunkasar shi sahen domin ci gaban tattalin arziki.

Bada dadewa bane lamarin garkuwa da mutane ya kasance wani abu ne inda ake samun kudade inda su ‘yan ta’addar suke amfani da hakan, a shekarar 2021 ana yin garkuwada mutane 13 ne a kowace rana a Nijeriya. Sai dai abin ya kasance a cikin wata shida kawai, sai kuma lamarin ya bada mutane 2,371 wadanda aka yio garkuwa da su.A shekarar 2024 , an samu garkuwa da mutane data zarce hakan a shekarar kamar yadda rundunar ‘yansanda ta bada bayani. Wannan karuwar ta garkuwa da mutane ta kara sa tsoro da shiga halin ko in kula na wadanda al’aumma suka tsinci kansu a cikin shi, yayin da mutane da yawa suke kara zma cikin yiyuwar su tsinci kansu watarana a irin wancan hali na an yi garkuwa da su. Sai dai kuma masu kudi suna kallon kamar sune aka sa ma ido; idan kuma zancen tsarin tsaro a Nijeriya ne, babu wasu da ake da niyyar dauka, amma abin yana iya shafar masu magana da harsuna daban daban wadanda nau’oinsu suka bambanta.

LABARAI MASU NASABA

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

Auren Da Ya Fi Auren Gidan Daula Dadi Ga Mace

A, sanadiyar rashin tsaro a a kasarmu ta Nijeriya yawancin harkokin kasuwanci da Kamfanoni lamarin nasu sai kara ja- da- baya suke yi wajen rufe su Kamfanonin da barin harkokin nasu ,suna komawa wasu kasashen na Afirka saboda tsoron rasa rayuwar masu su, da kuma kaddarorinsu. Sai dai kuma, ‘yan Kamfanonin kadan da suka rage ba su iya yin wasu ayyukan da za su samar da wani babban ci gabansu da wuraren da suke,domin kuwa suna yin sara ne da kuma dubar yadda bakin gatarin ya ke domin kuwa suna tunanin ita rayuwar tasu da kaddarorin nasu.Yadda ake ta yawan kai hare- hare da kuma yin garkuwa da mutane ko shakka babu hakan yana shafar rashin zuwan masu zuba hannun jari daga kasashen waje, harkokin zurga- zurga tsakanin Jihohi,ga kuma lamarin maganar daukar kaya daga wannan Jihar zuwa waccan.Don haka rashin samun kudaden shigada harkokin tattalin arziki yana shafar mutane da yawa.Ga kuma shi bangaren kiwon dabbobi shi ma lamarin rashin tsaron ya shafe shi, domin kuwa suma yawancin ‘yan ta’addar ai sun fito ne daga wuraren da ake lamarin na kiwon dabbobi.

Matakin da gwamnati ya dace ta dauka dangane da hare- haren ta’addanci yana bukatar samar da isassun kudade saboda ayyukan su jami’an tsaron.Hakanan, ma kudaden da suka kamata ayi amfani da su wajen yin ayyukan ci gaba, smar da ababen more rayuwa, da kuma rage radain fatara yanzu ana ana amfani da su ne wajen lamarin daya shafi barazanar tsaro. Irin yadda ake karkatar da kudaden da suka kamata ayi wani aiki da su domin maganin matsalolin tattalin arziki da suka zama dole ne sai anyi su. Don haka nan iya gane yadda matsalar ta’addanci, hare- harensu, da garkuwa da mutane ya shafi tattalin arziki wanda kowa ya san lamarinya yi matukar bangaren. Matsalar tsaro maganinta ya zama dole ne sai an yi shi, ba kawai abin ya kasance bane saboda al’umma bane, har ma akwai babban lamari na ci gaba da kasancewar tattalin arziki yana cikin nagarta da kuma shi ci gaban kasar ta mu ta Nijeriya.

Duk da yake dai matakan da gwamnatocin Nijeriya suka dauka na maganin tsaro sanadiyar ta’addanci abin ya bambanta,saboda yadda, ya kasance mai wuyar gane bakin zaren da sauri duk da yake dai su al’ummomin suna dan nujna turjiya dangane da shi lamarin tsaro a wuraren da suke’ ko shakka babu irin hakan ya samar da ko bada gudunmawa wajen samun hadin kai tsakanin su jami’an tsaron da su,domin hakan ya samar da wata dama, ta dauka wasu matakai na yin wadansu abubuwan da za su taimaka wajen yin maganin matsalar tsaro duk kuwa da yake ana cikin halin ni ‘yasu kan lamurran da suka shafi tattalin arziki,siyasa da kuma zamantakewa.

A samu hanuyar gamawa da matsalar tsaro kusan gaba daya,yana da matukar kyau na samar da hanyoyin da za’a rika samun bayanai na yadda za’a tunkari lamarin kamar yadda ya dace a Nijeriya.Shi ko su matakan da suka dace a dauka ba wadanda za‘a yi wa daukar sakainar kashi bane tsakanin hukumomin gwamnati, ga kuma bukatar taimakawa shi kokarin da ake yi na hadin kan,yadda za ‘a rika samun bayanan da za su tika taimakawa shi kokarin da aka yi wajen daukar matakan samun labarai a wuraren, ta mafani da fasaha wajen samun abubuan da za su rika taimakawa cimma burinsu abubuwan da aka sa a gaba, ga kuma bukatar karfafa samun hadin kai,da kuma samar da wasu tsare- tsare domin bin lamurran sau da kafa don tabbatar da ana yin abin cikin gaskiya da kuma rikon amana.

Lamarin da yake nuna kamar babu gwamnati da abubuwan da suk taimakawa lamarin tsaro a wasu wuraren Nijeriya ba kananan matsalolin al’umma suka shiga ba.Sanadiyar hakan yawancin mutane basu da cewa ne, sai yadda su ‘yanta’addar suka yi da su. Hakan shi yasa aka dauki wasu matakan da za su taimawa samar da shi tsaron, a kauyka abinda yake da matukar muhimmanci domin kare rayuwarsu mutanen wuraren domin suna iya shiga wani hali.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Auren Da Ya Fi Auren Gidan Daula Dadi Ga Mace
Rahotonni

Auren Da Ya Fi Auren Gidan Daula Dadi Ga Mace

December 20, 2025
Tinubu Ya Nuna Kwarewa Da Gogewa A Sha’anin Mulkin Nijeriya – Bishir Dauda
Rahotonni

Tinubu Ya Nuna Kwarewa Da Gogewa A Sha’anin Mulkin Nijeriya – Bishir Dauda

December 19, 2025
Next Post
Saudiyya Ta Sake Sassauta Dokokin Ta’ammali Da Barasa A Cikin Kasar

Saudiyya Ta Sake Sassauta Dokokin Ta'ammali Da Barasa A Cikin Kasar

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.