• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Wasu Suka Kashe Direban Keke Napep A Jihar Kaduna

by Abubakar Abba
3 years ago
Keke Napep

Wasu da ake zargin barayin Keke Napep ne, a unguwar Sabon tasha a jihar Kaduna, sun kashe wani mai sana’ar tuka Keke Napepe mai suna Mohammed Ashiru dan kimanin shekara 36 tare da arcewa da Keken.

Marigayin ya kasance mazuni ne a Gundumar Rigasa kuma ya na da ‘ya’ya biyu, an kuma bar mata daya dake dauke da juna biyu.

  • Kudin Da NNPC Ke Kashewa A Tallafin Mai Ya Wuce Kima – Hamid Ali
  • Jami’an Kashe Gobara Sun Ceto Mutum 91 Da Dukiyar Da Ta Kai Kusan Naira Miliyan 25 A Kano

Wani ganau wanda shi ma mai sana’ar ce tuka Keke Napepe Usman Idris ya ce, ya na kan hanyarsa ta zuwa Marabar Rido a cikin jihar, ya ga wasu ‘yansandan Sabon Tasha sun sa wasu yara dauko gawar marigayin wacce aka sheke shi da wayar cable.

Leadership ta samu jin ta bakin shugaban sashen bayar da Kekunan haya ga masu sana’ar ta tuka Keken na kamfanin Goronyo da ke a jihar Aminu Ibrahim wanda kuma marigayin ke yin aikin da Kekensu, inda ya ce, wani dan uwan marigayin ne ya kira ni a waya ya sheda min aukuwar lamarin.

Aminu ya kara da cewa, daga baya kuma wani direban Keke Napep ya kira ni a waya ya ce min an tsinci gawar marigayin a Karji da ke a anguwar ta Sabon Tasha a cikin wani Kwalbati.

LABARAI MASU NASABA

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi

‘Yansanda Sun Kama Mutum Hudu Da Ake Zargi Da Aikata Muggan Laifuka A Yobe

Ya ci gaba da cewa, mun je ofis din ‘yansanda na gundumar Sabon Tasha, inda suka bamu gawar marigayin aka kaita gidan su aka yi masa zana’ida kamar yadda addinin Musulunci ya tadar.

Sai Aminu ya sanar da cewa, ana zargin wani suna Nura mazauni a layin ‘yan Kefi a Gudundur ta Rigasa kan lamarin bisa ganin Keken, inda ya kara da cewa, inda muka kai maganar a ofis ‘yansanda na Gundumar Rigasa, amma DPO din ofishin ya sheda mana ofishin ‘yansanda na Sabon Tashar ke da hurumin gudanar da bincike ganin a yankin ne lamarin ya auku. Ya ce, a yanzu haka, caji ofis na anguwar Sabon Tasha, na ci gaba da gudanar da bincike kan kisan na marigayin.

Binciken da wakilim ya yi, ya gano cewa, an ‘yansanda sun cafke matar wanda ake zargin da kuma wani kabir Sani da aka iske a gidan na wanda ake zargin anga Keken a gidansa.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi
Kotu Da Ɗansanda

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi

October 4, 2025
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa
Kotu Da Ɗansanda

‘Yansanda Sun Kama Mutum Hudu Da Ake Zargi Da Aikata Muggan Laifuka A Yobe

October 4, 2025
Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kamfanin LEADERSHIP Da NDLEA Sun Kulla Kawance
Kotu Da Ɗansanda

NDLEA Ta Farmaki Masu Safarar Muggan Kwayoyi A Sassan Nijeriya

September 27, 2025
Next Post
Matar Wanda Ya Kashe ‘Ya’yansa Ta Tona Asirinsa

Matar Wanda Ya Kashe ‘Ya’yansa Ta Tona Asirinsa

LABARAI MASU NASABA

An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

October 9, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

October 9, 2025
Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

October 9, 2025
SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

October 9, 2025
An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

October 9, 2025
Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

October 9, 2025
Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

October 9, 2025
Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

October 9, 2025
Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

October 9, 2025
HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.