Gwamnan jiharsu Kogi, Yahaya Bello, ya bayar da umarnin a kulle duk wani asusun ajiyar kananan hukumomin jihar ba tare da bata lokaci ba.
Wata sanarwa da kwamishinan kudi, Asiwaju Asiru Idris, ya bayyana a ranar Alhamis a Lokoja, babban birnin jihar.
- Kotu Ta Bayar Da Belin Tsohon Shugaban Hukumar KASCO Kan Miliyan 500
- Gwamnan Zamfara Ya Musanta Kashe Sama Da Miliyan 400 A Tafiye-tafiye
Sanarwar ta kara da cewa: “Ba za a yi amfani na ko kowane nau’i na biyan kudi daga Asusun Gwamnati ba daga yanzu.
“An bada umarnin kuma zai fara aiki nan take.
“An kulle duka asusun Jihar Kogi daga yau Alhamis 22 ga watan Nuwamba 2003.”
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp