ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 A Jihar Filato

by Sadiq Usman
11 months ago

’Yan bindiga sun sace aƙalla matafiya 28 a daren ranar Lahadi a ƙauyen Zak da ke Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato.

Wani shugaban matasa, Sapi’i Sambo, ya ce waɗanda aka sace sun haɗa da maza, mata da yara.

  • An Bullo Da Sabon Daftarin Dokar Kiyaye Muhallin Halittu Na Kasar Sin
  • AFCON 2025: Afirka Ta Kudu Ta Doke Angola Da Ci 2-1

Suna kan hanyarsu ne daga Zak zuwa Sabon Layi domin halartar bikin Mauludi lokacin da aka kai musu hari da misalin ƙarfe 8 na dare.

ADVERTISEMENT

Ya ce maharan sun tare motar sannan suka tafi da dukkanin fasinjojin, suka bar motar a wajen.

Daga cikin waɗanda aka sace akwai ’ya’yan masu sauratar gargajiya biyu da kuma wani malamin addini.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4

Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir

An gano motar da aka bari da safiyar ranar Litinin, amma har yanzu ba a san inda aka kai mutanen ba.

An sanar da jami’an tsaro game da lamarin.

’Yansanda sun ce suna binciken faruwar lamarin.

Sace-sace da ayyukan ’yan bindiga sun yi ƙamari a yankin Wase.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4
Manyan Labarai

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4

November 23, 2026
Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir
Siyasa

Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir

November 23, 2026
Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato
Manyan Labarai

Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato

November 22, 2026
Next Post
’Yan Ta’adda Ba Su Da Mafaka A Nijeriya – Hafsan Sojin Ƙasa

’Yan Ta’adda Ba Su Da Mafaka A Nijeriya - Hafsan Sojin Ƙasa

LABARAI MASU NASABA

Gobe Talata, Za A Yanke Hukunci Kan Ƙasar Da Ta Lashe AFCON Na 2026

Gobe Talata, Za A Yanke Hukunci Kan Ƙasar Da Ta Lashe AFCON Na 2026

November 23, 2026
Tinubu

2027: Tinubu Ya Umarci Masari Da Badaru Su Sasanta Shugabannin APC

November 23, 2026
Taron Shenzhen: Mene Ne Muhimmancin Ganawar Shugabannin Sin, Rasha Da Amurka Ga Zaman Lafiyar Duniya

Taron Shenzhen: Mene Ne Muhimmancin Ganawar Shugabannin Sin, Rasha Da Amurka Ga Zaman Lafiyar Duniya

November 23, 2026
Gwamnatin Kaduna Ta Gina Gada, Ta Fara Aikin Hanya Bayan Shekaru Na Ƙunci A Yankin Soba

Gwamnatin Kaduna Ta Gina Gada, Ta Fara Aikin Hanya Bayan Shekaru Na Ƙunci A Yankin Soba

November 23, 2026
Tinubu Ya Amince Da Ware Naira Biliyan 450 Don Tallafa Wa Manoma

Tinubu Ya Amince Da Ware Naira Biliyan 450 Don Tallafa Wa Manoma

November 23, 2026
Al’ummar Gashua Sun Buƙaci Gaggauta Kammala Cibiyar Wankin Ƙoda Ta Jihar Yobe

Al’ummar Gashua Sun Buƙaci Gaggauta Kammala Cibiyar Wankin Ƙoda Ta Jihar Yobe

November 23, 2026
Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4

November 23, 2026
Sojoji Sun Ceto Yara 18 Da Aka Sace A Kaduna

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Da Aka Sace A Kaduna

November 23, 2026
Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir

Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir

November 23, 2026
Rundunar Sojojin Sin Mai Aikin Wanzar Da Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu Ta Gudanar Da Tallafin Jin Kai A Gidan Marayu Dake Juba

Rundunar Sojojin Sin Mai Aikin Wanzar Da Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu Ta Gudanar Da Tallafin Jin Kai A Gidan Marayu Dake Juba

November 22, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.