ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Za A Bude Shafin Karbar Bashin Dalibai A Ranar 24 Ga Mayu

by Sadiq
3 years ago
Dalibai

Hukumar kula da bayar da bashin dalibai ta Nijeriya (NELFUND), karkashin jagorancin, Mista Akintunde Sawyerr, ta sanar da ranar 24 ga watan Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude shafin bayar da bashin dalibai.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar manema labarai da ya fitar da yammacin Alhamis.

  • Sin: Karbuwar Hajojin Sin Masu Nasaba Da Sabbin Makamashi Ba Shi Da Nasaba Da Samar Da Tallafi
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3, Sun Sace 130 A Zamfara

Sanarwar ta ce an samu ci gaban ne bayan jajircewa da Shugaba Bola Tinubu ya yi na ganin daliban Nijeriya sun samu ilimi cikin sauki.

ADVERTISEMENT

“Ta hanyar ahafin, dalibai za su iya neman bashi don ci gaba da karatunsu ba tare da matsalar kudi ba.

“Shafin ma Intanet zai bai wa dalibai dama cikin sauki domin neman bashi game da iliminsu.

LABARAI MASU NASABA

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

“Muna karfafa wa dukkan daliban da suka cancanta da su yi amfani da wannan dama domin inganta makomarsu” a cewar Ayitogo.

A cewarsa dalibai za su iya ziyartar wannan shafin www.nelf.gov.ng domin neman bashin da za su habaka iliminsu.

MASU ALAKA

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya
Manyan Labarai

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

November 16, 2026
2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya
Siyasa

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace
Manyan Labarai

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

November 15, 2026
Next Post
Dalilan Karuwar Talauci A Nijeriya

Dalilan Karuwar Talauci A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

November 16, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Biya Bashin Naira Tiriliyan 1.23 Na Kamfanonin Samar Da Wutar Lantarki

Gwamnatin Tarayya Ta Biya Bashin Naira Tiriliyan 1.23 Na Kamfanonin Samar Da Wutar Lantarki

November 16, 2026
Atiku Ya Yi Alƙawarin Magance Matsalar Tsaro Da Farfaɗo Da Tattalin Arziƙi Idan Aka Zaɓe Shi

Atiku Ya Yi Alƙawarin Magance Matsalar Tsaro Da Farfaɗo Da Tattalin Arziƙi Idan Aka Zaɓe Shi

November 16, 2026
2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
Shehu Buba Ya Zargi Gwamnan Bauchi Da Bai Wa Kansa Da Iyalansa Kwangiloli

Shehu Buba Ya Zargi Gwamnan Bauchi Da Bai Wa Kansa Da Iyalansa Kwangiloli

November 15, 2026
SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

November 15, 2026
ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

November 15, 2026
CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

November 15, 2026
Ƙasar Italiya Ta Ci Tarar Facebook Yuro Miliyan 805

Ƙasar Italiya Ta Ci Tarar Facebook Yuro Miliyan 805

November 15, 2026
Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”

Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”

November 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.