Sakamakon Wasan Dambe Na Wannan Makon — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

WASANNI

Sakamakon Wasan Dambe Na Wannan Makon

Published

on


 

sakamakon wasannin da aka dambata a karshen mako a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei dake babban birnin tarayya Abuja

Damben da aka yi kisa:

Dogon Sadauki daga Arewa ya buge Shagon Dangero Guramada.

Shagon Bahagon ba matsala Guramada ya yi nasara a kan Shagon Shamsu Kanin Emidaga Arewa.

Bahagon Dan Sama’ila daga Kudu ya buge Shagon Shagon Lawwalin Gusau daga Arewa.

Shagon Bahagon Dan Katsinawa daga Arewa ya buge Shagon Bahagon Dan Kanawa daga Kudu.

Wasannin da aka yi canjaras:

Shagon Matawallen Kwarkwada daga Kudu da Shagon Shagon Lawwalin Gusau daga Arewa.

Dogon Aleka daga Kudu da Garkuwan Dangero Guramada.

Shagon Bahagon Kanawa daga Kudu da Bahagon Alin Tarara daga Arewa.

Autan Bahagon Maru daga Arewa da Shagon Idi Guramada.

Shagon Autan Faya daga Kudu da Autan Bahagon Maru daga Arewa.

Bahagon Audu Argungu daga Arewa da Autan Faya daga Kudu.

Dogon Bahagon Sisco daga Kudu da Autan Fafa daga Arewa,

 

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!