Ribar Da Ke Tattare Da Sana’ ar Sayar Da Abincin ‘MUSHROOMS’ — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

KASUWANCI

Ribar Da Ke Tattare Da Sana’ ar Sayar Da Abincin ‘MUSHROOMS’

Published

on


Abincin Mushrooms yana auke da sanadarin (mineral selenium dana B bitamins dana riboflabin da kuma na niacin.

Watakilan zaka iya kamuwa da wani zazzabin.

Sanadarin Riboflabin dana niacin: Suna taka rawa akan kiwon lafiyar inganta lafiuar sassan jikin dan adam.

Sanadarin Oysters:

Suna auke da sanadarin zinc wanda yake nuna cewar yana auke da kwayoyin cuta dake gudanar da yaki.

Mai yuwa wannan saboda yana taimakwa zinc da sanya gudanar da aiki ga jini.

Yana kuma taimakwa garkuwar jikin ka, inda ya warkar da ciwo.

Kankana: Tana kara samar da jin dandano musamman idan ta nuna tana kuma dauke da sanadarin  antiodidant mai yawa da ake kira glutathione.

Tana taimakawa wajen yakar kyayoyin cuta haka don samun sanadarin glutathione a cikin kankana, sai kasha mai jar.

Nunar Alkama: Tana daga cikin sashen irin Alkama dake shayar da ‘yar karamar shukar Alkama kuma dauke da sanadaran masu gina jiki.

Hanya ce ta samun sanadarin zinc dana antiodidants dan B bitamins.

Alkama tana dauke da sanadaran fibre da protein da wasu sanadarai masu kara lafiya.

Yoghurt: Yana bayar da kariya a jiki yana kuma dayke da sanadarin bitamin D haka bincike ya nuna cewar, mutane da suke dauke da karancin bitamin D mai yuwa zasu iya kamuwa da wasu kwayoyin cuta.

Alayyaho: Yana dauke da sanadarai iri-iri daya daga cikin su shi ne sanafarin folate wanda yake taimakawa jikin ka wajen samar da sabuwar kwayar hallita mai gyara jinin jikin dan adam.

Yana inganta karfin sanadaran fibre dana antiodidants dan bitamin C.

Cin tsuran alayyaho ko kuma wanda aka dafa yana da alfanu a jiki.

Shayi: ka saki jiki ka dabi farin ganye ko ko mai ruwan ciyawa ko baki.

Dukkan su suna yakar cututtuka haka wadannan sanadaran suna bayar da kariya wajen kare lala cewar kyayar halittar jikin mutum.

Sanadarin Caffeinated dana decaf, dukkan su suna gudanar da aiki.

Dankalin Hausa: Kamar Karas da dankalin Hausa suna auke da sanadarin beta-carotene.

Jikin ka da ya juya zuwa bitamin A yana taimakawa jiki kuma yana taimakawa garkuwar jiki da kuma kara karfafa sha’awar ka ta cin abincin da ada baka ra’ayin ci.

Zaka iya samun sanadaran masu gina jiki masu yawa da zai baiwa jikin ka kariya.

Tana da sanadaran Bitamin na A da C da kuma sanadaran antiodidant glutathione kuma kana iya ka kara a cikin abinci.

Tafarnuwa: Wannan kayan dakin girkin tana sanya wa abinci dandano kuma yin amfani da tsurar tafarnuwa, tana taimakawa wajen yakar cututtuka.

Idan har kana son ka amfana sai kayi amfani da tsurar ta ba wadda aka daka ta zama gari ba haka tana taimakawa wajen rage yawan mai a jikin ka.

Citta: wata kilan kana sha’awar citta ne saboda dandanon da take samarwa.

Abicin Asia: Idan ka sha shi a cikin shayi ko in ka hada da citta yana rage yin amai kuma yana taimawa wajen samun sanadarin  antiodidants.

Ana iya kara citta sai a juya a cikin ruwa mai zafi don mayar da ita shayi.

Sanadarin Antioxidants yana aiki sosai a jiki idan ka same shi kai tsaye daga kayan marmari dana beggies.

 

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!