Connect with us

KASUWANCI

Farashin Man Fetur Ya Yi Tashin Gwauron Zabi

Published

on

A ranar Litinin data wuce, farashin man fetur ya yi tashin gwauron zabo zuwa kashi 1.5 sakamakon tattaunawar da ake yi a birnin Beijing a bisa burin kawo karshen yakin kasuwanci tsakanin a tsakanin Amurka da China, inda ragewar da manyan masu sarrafa shi ya tallafawa danyen mai. Samfarin danyen na Brent ya fito a LCOc1 da ya kai dala 58.04 na gangunan danyen mai kashi na 0751 GMT, ya haura zuwa 98 ko kashi 1.7 bisa dari daga rufewar su ta karshe. Samfarin danyen mai na US West Tedas Intermediate ya fito a CLc1, inda ya kai dala 48.85 na ko wacce ganga daya bisa dari ya haura 89 ko kashi 1.9 bisa dari. Kasuwar hada-hadar kudi tana ta yin rigegeniya a ranar ta litinin a kan tsimayin fito na fiton da kuma tattaunawar da ake kan yi a tsakanin wakilan da suma fito Washington da Beijing, fa aka fa a ranar ta litinin zata janyo rage rugugin tashin hankalin a tsakanin kasashen biyu masu karfin tattalin arziki a duniya. Amurka da Beijing tun farkon cikin shekarar 2018 suke fafatawa a kan yakin kasuwanci, inda hakan ya sanya harajin fito a kan ko wanne kaya daya karu. Rikicin ya kuma shafi karuwar tattalin arziki. Acewar Goldman Sachs a ranar litinin ta rage martabar ta na danyen mai samfari Brent data yi tsimayi a shekarar 2019 zuwa dala 62.50 na gangar mai daga dala 70 saboda karfin arzikin da ya karu tun a 2015. French bank Societe Generale shima kirdadon da ya yi na farashin sa a 2019 ya ragu saboda da farashin samfarin danyen mai na Brent ya kai dala 9 zuwa dala 64 na ko wacce ganga daya da kuma rage and rage kirdadon da WTI na dala 57 a kan ganaga da kuma rage dala 9. Acewar bankin, ya yi ragin ne saboda bukatar da da ake data a duniya zuwa ganguna miliyan 1.27 a ko wacce rana, kasa daga miliyan 1.43 na bpd a baya. Ga alamun da suka nuna na yaduwar yin kasan tattalin arziki wanda zai iya shafar bukatar da ake da ita ta mai, farashin sayar da sabuwar mota a Birtaniya a 2018 ya ragu saboda rikicin farashin na duniya da aka shefe shekaru anayi. Bugu da kari, umarnin masana’antar Jamus ya ragu a Nuwamba kamar da bayanai a hukumace suka nuna a ranar ta litinin saboda yadda rikicin na Amurka da China ya janyo masu fitar da kaya a kasar ta Jamus. Bankin Amurka na J.P. Morgan a satin da ya wuce ya bayyana cewar, farashin kaya sun rufe a kan kashi 60 bisa dari, inda wannan dama ce ga matsanin tattalin arzikin Amurka a shekara mai zuwa idan aka kwatanta da kashi 40 bisa dari na damar masu arzikin mu da kuma kashi 27 bisa dari na damar tattaunawa. Duk da tunanin da ake yi na raguwar, farashin danyen mai ya samu goyon baya na rage tura shi a shekarar data gabata daga masu sarrafa shi dake yankin Gabas ta Tsakiya da suka mamaye OPEC da kuma wadanda basa cikin OPEC kamar kasar Rasha. Acewar Goldman ragin ya auku ne saboda karin da aka samu a hankali in na farashin danyen mai samfarin spot a 2019, inda ya karu da yawa har ya koma ga tsarin su na shekaru biyar. Yadda OPEC take samar da mai ya ragu a Disamba da ganguna 460,000 a kullum zuwa bpd miliyan 32.68. A bisa binciken da kafar labaran yanar gizo ta Reuters ta gudanar a satin da ya gabata ta gano cewar, Kasar Saudiyya tana a kan gaba na kasashen dake fitar da mai da suka rage nasu. Acewar wasu bayanai da sashen kudi da mulki na makamashi na Amurka ya fitar a satin da ya gabata, Amurka ta rage yawan danyen man da take sarrfawa na C-OUT-T-EIA zuwa bpd miliyan 11.7. Danyen mai na C-STK-T-EIA ya haura da da ganguna 7,000 a satin da ya gabata , inda ya kare a ranar 28 na Dismbar 2018 zuwa ganguna miliyan 441.42 fiye da ganguna miliyan sama da shekarun su biyar. Acewar bayanan da aka samo daga EIA, ya nuna cewar, kayan Distillate da gasoline sun haura da ganguna miliyan 9.5 da gknguna miliyan 6.9 zuwa ganguna miliyan, 119.9 da kuma ganguna miliyan 240.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!