Connect with us

LABARAI

Ranar Alhamis Za A Kammala Zaben Gwamna A Adamawa

Published

on

Hukumar Zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana ranar Alhamis a matsayin ranar da za a kammala zaben gwamnan jihar Adamawa, wanda hukumar ta bayyana shi a matsayin wanda bai kammala ba, bayan da aka gudanar da zaben makonni biyu da suka gabata.

Ranar Asabar din nan da ta gabata yakamata a gudanar da zaben, amma saboda karar da wata jam’iyya ta shigar kotu ya jawo tsaiku, sai yau kotun ta bada umarnin ci gaba da zaben, wanda a zagayen farko jam’iyyar PDP ce take a kan gaba.

A biyo mu don samun cikakkun labarai…
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!