ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kuskure Ne Tattaunawa Da Ƴan Bindiga, Yafi Dacewa A Nemi Tallafin Ƙasashen Waje – Obasanjo

by Abubakar Sulaiman
3 weeks ago
Obasanjo

LABARAI MASU NASABA

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya yi watsi da ra’ayin yin tattaunawa da ƴan bindiga ko ƴan ta’adda, yana mai cewa hakan ba hanya ce da za ta kawo ƙarshen matsalar tsaro ba. Ya bayyana cewa halin da ake ciki yanzu yana nuna cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ba ta da ƙarfin da ake buƙata wajen daƙile kashe-kashe da ta’addancin da ke yi wa ƙasa barazana.

Obasanjo, yayin taron bikin Kirsimeti na Unity Christmas Carol a jihar Filato, ya ce ba za a ci gaba da kallo ana kashe ƴan Nijeriya ba tare da hukumomi sun ɗauki matakin da ya dace ba. Ya bayyana cewa idan gwamnati ta kasa, ƴan ƙasa suna da ƴancin neman taimakon ƙasashen duniya domin kare rayukansu.

  • Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta  Barazana Ce Ga Makomar Nijeriya – Obasanjo
  • Xi Jinping Ya Jajantawa Iyalan Mamatan Da Ibtila’in Gobara Ya Rutsa Da Su A Hong Kong 

Ya tunatar da cewa tun kafin ya sauka daga mulki, Nijeriya ta riga ta mallaki fasahohin da za su iya gano duk wani mai laifi a duk inda yake ta hanyar tauraron ɗan adam da na’urorin gano motsi. A cewarsa, abin mamaki ne yadda fasahar da ake da ita ba a amfani da ita yadda ya kamata, sai ma a ci gaba da neman sulhu da mutane masu aikata miyagun laifuka.

ADVERTISEMENT

Obasanjo ya jaddada cewa ba addu’a kaɗai za a yi ba, dole ne a matsa wa gwamnati da hukumomin tsaro su yi aikinsu yadda ya kamata. Ya ce kowanne rai  da ya salwanta saboda ta’addanci babban abin kunya ne ga ƙasa, kuma dole ne a nemi haɗin gwuiwar ƙwararru, da jami’an tsaro da ma ƙasashen waje domin magance wannan matsala da ta daɗe tana addabar Nijeriya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa
Labarai

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli
Labarai

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Next Post
Abin Da Ya Sa Gidauniyar NADF Da Bankin Manoma Suka Yi Haḍaka

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.