• English
  • Business News
Monday, October 20, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ra’ayoyinku  A Kan Yarfen Da ‘Yan Takarar Shugabancin Kasa  Ke Yi Wa Junansu

by Aisha Seyoji
3 years ago
Kasa

A yau mun kawo muku ra’ayoyinku ne a kan yadda ‘yan takarar shugabancin kasar nan da jam’yyun su ke yi wa juna yarfe, kazafi da sharri a daidai lokacin da Babban Zaben 2023 ke kara matsowa.

Kabo Idris Saminu

Wannan ba komai bane a tsarin siyasar kasar nan domin kowa kokari yake ya nuna cewa shi mai kyau ne domin a zabe shi saboda yana ganin idan ya aibata dan uwansa babu mai tsabar sa kaga kenan shi zai samu ta gomashi na zabbar sa da talaka zai yi amma su sani kan talaka me jefa kuri’a fa ya waye kar yake kallon su.

Abdul’aziz Mohammed

Allah ya kyauta. Ya rage ma talakan Nijeriya ya yi wa kansa zaman ta natsu domin zabin wanda yake kyautata zaton zai masa adalci kawai. Yarfe, kazafi da shairi ba shi ne zai tabbatar mana da rashin cancantar dan takara ba. Allah ya mana zabi mafi alkairi, ameen.

LABARAI MASU NASABA

Madallah Da Hutu Ga ‘Yan Sakandire Domin Azumi 

Ya Kamata A Biya Yaran Da Aka Gurfanar Saboda Zanga-Zanga Cikakkiyar Diyya – Ajiyan Yawuri

Abubakar S G Diso

Uthman bn Affan (RA) yana cewa: “Kada ka manta da mala’ikan mutuwa, domin shima ba ya mantawa da kai.” [Almujaalisatu wa Jawaahirul Ilm: 2/73]

Amma kuma dama haka cin Amana yake babu abin mamaki a ciki masu iya maganar sun ce komai nisan jifa kasa zai dawo gashi yandu suna ta tona Asirin abinda Sukeyi a boye, Kuma mutuwa tana nan tana jiran kowa Allah yasa karshen mu yafi farkon mu kyau

Abubakar Ghali

Duk dan takarar da ya yi wa wani kadafi ko yarfe mutane ai ba mahaukata ba ne sun san abinda ya faru to be kama su zabi duk dan takarar da aka kama ko akayi zargin ya yi kazafi ko yarfe a siyasarsa domain haka shike muna cewa baya da ‘kuality’ na zama shugaba.

Yusuf Muhammad Jalingo

Wannan yana daga cikin matsalar da take kara rura wutan gaba a tsakanin yan takaran da magoya bayansu, har akai ga anjima wani rauni har yakai ga rasa rayuka, sai dai muna kalubalantan wanda abin ya shafa ta bangaren INEC da jami’an tsaro adinga daukan mataki na hukunta duk wanda ya taka doka don ganin an shawo kan lamuran. Allaah ya zaba mana shugabanni nigari, Amiin.

Yahaya Aliyu Sani

To shi dai Wannan lamari bayau aka fara ba mu dai abin fadinmu shi ne, Allah ya cecemu daga kicin yanayi marar dadi.

Engr Abdullahi Musbahu Dambatta

Rana zafi inuwa kuna Allah ka kawo mana mafita.

Abubakar Mohammed Joda

Ko sun yi wa junansu yarfe ko kada su yi mun rigaya mun gane komai dangane da su. Zamu yi zabe ne kawai domin zaban mai dan dama-dama. Amma kowa ya san dukkansu jirgi daya ne ya kwaso su.

Comr Hassan S Umar

Gaskiya lamari ba karamin kuskure ba ne, amma kuma ta bangare daya zamuga cewa, ai duk dama halinsu daya babu mamaki tonawa junansu asiri da suke yi, fatanmu shi ne Allah ya bamu nagari kawai.

Sulaiman Muhammad

Sun raina ‘yan Nijeriya ne kawai

Nuruddeen Muhammad Funtua

To ni dai a ra’ayina shi ne mu mutane yakamata mu samu nutsuwa mu zabi wanda ya canchanta mu kuma roki Allah ya zaba mana nagari

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Madallah Da Hutu Ga ‘Yan Sakandire Domin Azumi 
Ra'ayoyi

Madallah Da Hutu Ga ‘Yan Sakandire Domin Azumi 

March 18, 2025
Ya Kamata A Biya Yaran Da Aka Gurfanar Saboda Zanga-Zanga Cikakkiyar Diyya – Ajiyan Yawuri
Ra'ayoyi

Ya Kamata A Biya Yaran Da Aka Gurfanar Saboda Zanga-Zanga Cikakkiyar Diyya – Ajiyan Yawuri

November 10, 2024
Nijeriya
Ra'ayoyi

Ra’ayoyin ‘Yan Nijeriya A Kan Zagayowar Ranar Samun ‘Yancin Kai

October 5, 2024
Next Post
Mun Dandana Kudarmu A 2022, In Ji ‘Yan Kasuwa A Jihar Gombe

Mun Dandana Kudarmu A 2022, In Ji ‘Yan Kasuwa A Jihar Gombe

LABARAI MASU NASABA

Mutane 3,433 Sun Rasa Rayukansu A Haɗurra 6,858 A Cikin Watanni Tara

Mutane 3,433 Sun Rasa Rayukansu A Haɗurra 6,858 A Cikin Watanni Tara

October 20, 2025
An Gudanar Da Cikakken Zama Na 4 Na Kwamitin Tsakiyar JKS Na 20 A Beijing

An Gudanar Da Cikakken Zama Na 4 Na Kwamitin Tsakiyar JKS Na 20 A Beijing

October 20, 2025
Gwamna Lawal Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Kai Wajen Yaƙi Da Ƙalubalen Tsaro

Gwamna Lawal Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Kai Wajen Yaƙi Da Ƙalubalen Tsaro

October 20, 2025
Alkaluman GDP Na Sin Sun Fadada Zuwa Kaso 5.2 A Watanni 9 Na Farkon Bana

Alkaluman GDP Na Sin Sun Fadada Zuwa Kaso 5.2 A Watanni 9 Na Farkon Bana

October 20, 2025
Morocco Ta Lashe Kofin Duniya Na Ƴan Ƙasa Da Shekara 20 Karo Na Farko A Tarihinta

Morocco Ta Lashe Kofin Duniya Na Ƴan Ƙasa Da Shekara 20 Karo Na Farko A Tarihinta

October 20, 2025
Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar: Sirrin Kasar Sin Na Saurin Bunkasa

Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar: Sirrin Kasar Sin Na Saurin Bunkasa

October 20, 2025
Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Mutane Biyu Da Suka Kashe Malamin Jami’a

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Mutane Biyu Da Suka Kashe Malamin Jami’a

October 20, 2025
Hukumar EFCC Ta Tsare Wasu Jami’anta 10 Bisa Zargin Karkatar Da Kayan Aiki

EFCC Ta Ƙwato Kadarorin Naira Biliyan 500 A Ƙarƙashin Gwamnatin Tinubu – Shettima

October 20, 2025
Kano Pillars Ta Dakatar Da Manyan Masu Horas Da ‘Yan Wasanta Saboda Rashin Nasara

Kano Pillars Ta Dakatar Da Manyan Masu Horas Da ‘Yan Wasanta Saboda Rashin Nasara

October 20, 2025
Bayan Kauce Hanya, Jirgi Ya Afka Cikin Teku A Hong Kong 

Bayan Kauce Hanya, Jirgi Ya Afka Cikin Teku A Hong Kong 

October 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.