Tajuddeen Abbas ya lashe zaben Shugaban Majalisar Wakilai ta 10 da kuri’u 353.
Ya lashe zaben ne bayan doke abokan takararsa Ahmed Idris Wase da Aminu Sani Jaji a ranar Talata.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp