• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wani Dan Kasuwan Kasar Sin Ya Bullo Da Shirin Magance Matsalar Gurbataccen Ruwa Sha A Nahiyar Afirka

by CMG Hausa
3 years ago
Kasar Sin

A yayin da yake kewaya birane da kauyukan Afirka, don tallata wayar salula kirar Tecno, Zhong Yanxiong mai shekaru 34 ya fahimci yadda kalubalen rashin ruwan sha mai tsafta ya yi kamari a nahiyar.

A yayin wata hirar da ya yi da kamfanin dillancin labarai na Xinhua a kwanan baya a ofishin kamfaninsa dake birnin Nairobin kasar Kenya, Zhong ya bayyana cewa, zamansa na shekaru shida a Afirka, ya sa ya kara fahimtar matsalar ruwan sha mai tsafta da ake fuskanta a nahiyar, wanda hakan ya zaburar da shi shiga cikin wadanda za su warware wannan matsala.

  • Kumbon Dakon Kaya Na Tianzhou-3 Na Kasar Sin Ya Rabu Da Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

Ya kara da cewa, na’urorin tace ruwa da ake kira RO purifiers da ake sayar da su a kasuwannin kasar Kenya, sun kai kudin kasar Kenya shillings 50,000, wato kimanin dalar Amurka 423, har zuwa shilling 80,000, kuma jama’a na sayen na’urar ce duk bayan watanni 6, su kuma bayar da su haya, duk da haka, bai rage yawan kudaden da magidanta talakawa ke kashewa, wajen tace gurbataccen ruwa ba.

Zhong ya bayyana cewa, a halin yanzu, kamfanin iClear ya zabi Kenya don gwada tsarin bayar da hayar na’urorin tsabtace ruwa, kafin ya yi shirin shiga wasu kasashen Afirka. Ya kara da cewa sama da iyalai 200 da suka gwada na’urar, sun yaba matuka.

Zhong ya ce, an kera na’urorin tsaftace ruwan ne a kasar Sin, kuma za su iya shafe tsawon shekaru biyar zuwa goma ba su samu wata matsala, muddin aka kiyaye su yadda ya kamata.

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Yana mai jaddada cewa, kamfanin iClear na da burin kulla alaka kai tsaye da abokan hulda da kuma ilimantar da su kan yadda ake amfani da na’urorin yadda ya kamata. (Ibrahim Yaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Matar Marigayi Abba Kyari Ta Zama Gimbiyar Jama’are Ta Farko

Matar Marigayi Abba Kyari Ta Zama Gimbiyar Jama'are Ta Farko

LABARAI MASU NASABA

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.