Shugaban Kasa Buhari Ya Sauka A Kano Don Kaddamar Da Aiki

Buhari Kano

Shugaban Kasa Buhari ya sauka a birnin Kanon Dabo, a wata ziyarar aiki da Shugaban ya kai, inda zai kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar Kano ta gudanar; da kuma kaddamar da aikin Jirgin kasa wanda ya zai taso daga Kaduna zuwa Kano.

Zuwa yanzu rahotanni sun shaida Shugaban ya zarce muhallin taron, tuni har ma ya fara gudanar da jawabi a matsayinshi na babban bako mai jawabi.

Exit mobile version