Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya aike wa majalisar dokokin jihar, sunayen mutum 19 da yake son nadawa kwamishinoni.
Gwamnan ya aike da sunayen ne a ranar Talata, wanda zauren majalisar ya karanta wasikar gwamnan.
- Yadda ‘Yan Daba Suka Addabi Wasu Yankuna A Kano -Dan Majalisa
- Tinubu Zai Hallarci Taron Kolin Tattalin Arziki A Paris
Ga jerin sunayen da ya aike wa majalisar:
1. Kwamared Aminu Abdulsalam
Gwarzo
2. Hon. Haruna Umar Doguwa
3. Hon. Ali bukar Makoda
4. Dokta Abubakar Labaran yusuf
5. Injiniya Marwan Ahmad
6. Barista Haruna Dederi
7. Dokta Yusuf Kofarmata
8. Hon. Nasiru sule Garo
9. Injiniya Muhammad Diggol
10. Hon. Abbas Sani Abbas
11. Hon. Hamza Safiyanu
12. Dokta Danjuma Mahmoud
13. Hon. Musa sulaiman shanono
14. Haj. Aisha Lawan
15. Haj. Ladidi Garko
16. Hon. Adamu Ali kibiya
17. Hon. Tajuddeen Usman Ungogo
18. Sheikh Tijjani Auwal
19. Hon. Baba Halilu Dantiye
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp