ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amfanin Hulba 21 Ga Lafiyar Dan’adam (2)

by Sulaiman and Sani Anwar
4 months ago
hulba

14- Ana amfani da hulba a matsayin maganin ciwon tari da mura da kuma sauran ciwon sanyi da kan shafi makogwaro.

15- Haka nan, za ka iya amfani da hulba don maganin zafin jiki.

16- Hulba na taimakawa wajen samun lafiyar ciki, ta hanyar maganin matsalolin ciki.

ADVERTISEMENT

17- Mata na iya amfani da hulba domin daidaita jinin al’ada ga matan da jinin ke yi musu wasa.

18- Ana amfani da hulba a matsayin maganin kaikayin gaba: Yadda za a yi amfani da shi shi ne, a samu hulba a hada da gishiri a dafa, sannan a jira ya huce yadda ba zai yi lahani ga jiki ba, sai a zauna a ciki zuwa tsawon wani lokaci, a kalla dai a samu kamar minti 30 a cikin wannan ruwa na hulba. Haka za a yi ta yi har zuwa lokacin da za a samu waraka.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”

2 – 3 Cikin 10 Na Masu Cutar Diphtheria Na Iya Mutuwa A Katsina – NMA

Har ila yau, idan kina bukata za ki iya hada shayin hulbarki na sha ko kuma bayan kin dafa da gishiri, kin debi ruwan da za ki zauna; sai ki rage wani ki jefa tsamiya a ciki ki sha.

19- Hulba na matukar taimaka wa matan da ke fama da bushewar gaba; Ga matan da ke fama da matsalar bushewar gaba, sai su samu man ridi su rika zubawa a cikin ruwan dumi; suna zaunawa a ciki, sannan daga bisani sai su rika yin matsi da hulba, insha Allahu za a dace.

20- Hulba na maganin ciwon ciki, bayan mace ta haihu.

21- Ana amfani da hulba don gyaran nono: Bincike ya tabbatar da cewa, ana amfani da hulba domin gyaran nono. Dalili kuwa shi ne, hulba na sanya fata da tsokar da ke kewaye da nonon mace budewa, hakan na sa nonon ya ciko bulbul ya zama abin sha’awa, musamman idan nonon ya kasance da girmansa; amma ya kwanta.

Abubuwan da ake bukata su ne; garin hulba da garin shammar da kuma zuma.

Yadda za a hada:

Za a samu garin hulba da garin shammar, sa a debi cikin karamin cokali daya; na garin hulbar sai a zuba cikin kofi mai tsafta da aka tanada, sannan a zuba garin shammar, shi ma cikin karamin cokali daya, sai a gauraya su waje guda. Daga nan, sai a dafa ruwa; bayan ya tafasa sai a zuba a kan garin hulbar da na shammar da ke cikin kofin a juya da cokali, bayan nan sai a rufe kofin; idan ya dauki kamar minti 10 sai a tace da rariya a kawo zuma mai kyau a zuba a ciki a sha.

Daga bisani, sai a shafa man hulbar a nonon. A wajen shafawa a kan nonon, a tabbatar an murza man hulbar sosai a kan nonon baki-daya yadda zai shiga fatar nonon da kyau. Za a sha wannan hadi sau biyu a rana, wato da safe da kuma dare; sannan kuma duk lokacin da aka kammala shan shayin, haka nan za a shafa man hulbar a kan nonon, shi ma ya zama sau biyu kenan.

Yadda za ki gane maganin na amfani shi ne, ta hanyar jin nononki na kara nauyi, alamar ya fara cikowa kenan. Allah Ya sa mu dace, amin.

Karin bayani: A inda muka ambaci amfanin hulba ga lafiyarmu, amma ba mu yi bayanin yadda za a yi amfani da ita ba, a nan kenan muna nufin mutum ya yi amfani da kwayoyin hulbar a abinci ko kuma ya rika yin shayinta yana sha.

Idan a shayi mutum yake son amfani da ita, sai ya rika shan kofi daya na shayin sau biyu a kullum, wato da safe da dare.

Hulba
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy
Hulba
Sani Anwar
+ posts Bio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    2027:Mata Shida Da Ke Takarar Neman Shugabancin Nijeriya
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Dambarwa A Kasuwancin Iyalan Indimi
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Illar Shan Taba Sigari Da Dangoginta

MASU ALAKA

Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”
Manyan Labarai

Yadda Na Tsira Daga Cutar Mashaƙo A Katsina: “Na Fara Da Tsartuwar Jini Tare Da Yawu”

September 3, 2026
Hulba
Kiwon Lafiya

2 – 3 Cikin 10 Na Masu Cutar Diphtheria Na Iya Mutuwa A Katsina – NMA

August 30, 2026
Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
Kiwon Lafiya

Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?

August 29, 2026
Next Post
Shin Ko Arsenal Za Ta Mamaye Duniya?

Shin Ko Arsenal Za Ta Mamaye Duniya?

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.