ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Za Ta Sake Dandana Kudar Da Ta Taba Dandanawa A Kabul

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

Yau shekara guda ke nan da janyewar sojojin kasar Amurka daga Kabul, babban birnin kasar Afghanistan, bayan da suka shafe shekaru 20 na mamaye kasar, lamarin dake zama alamar gazawar Amurka a Afghanistan.

Duk da janyewar Amurka daga Afghanistan, amma ba ta kawo karshen laifuffukan da ta aikata a kasar ba. Ta sanya wa Afghanistan takunkumin tattalin arziki, ta kwace kudaden al’ummar Afghanistan wadanda suke dogara da su sosai.

  • Kaso 6 Na Al’umma Ne Kadai Ke Ganin Duniya Za Ta Kasance Karkashin Ikon Amurka

Ta kuma keta ikon mulkin kan Afghanistan yadda take so.
A karshen watan jiya, rundunar sojan Amurka ta kai farmaki ta hanyar amfani da jirgin sama maras matuki a Kabul da sunan “yaki da ta’addanci”, lamarin da ya gamu da suka daga fadin Afghanistan, saboda abin da Amurka ta yi ya saba wa dokokin kasa da kasa, ikon mulkin kan Afghanistan. Amurka ta nuna wa kasashen duniya cewa, za ta ci gaba da tsoma baki a harkokin cikin gidan Afghanistan.

ADVERTISEMENT

Sai dai, sakamakon tallafin kasa da kasa, ya sa Afghanistan ta jure wahalhalun tsananin sanyi, girgizar kasa, ambaliyar ruwa da takunkumin da aka kakaba mata, ta kuma samu ci gaba wajen kiyaye tsaro da yaki da miyagun kwayoyi.

Bai kamata a manta da jama’ar Afghanistan ba. Kuma kar Amurka wadda ta jefa Afghanistan cikin wahala, ta dora wa wasu laifi, ta bar Afghanistan ba tare da sauke nauyin dake wuyanta ba.

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

Ya zama tilas gwamnatin Amurka ta nemi gafara sakamakon mamaye Afghanistan, ta kuma mayarwa al’ummar Afghanistan kudadensu, ta biya diyyan da ya dace, ta janye takunkumin da ta sanyawa al’ummar Afghanistan cikin hanzari.

Kana kuma, kamata ya yi ta koyi darasi daga yakin Afghanistan, ta dakatar da dogaro da karfin soja, da tada kura a wasu kasashe. Idan ta ci gaba da haka, to, za ta sake dandana kudar da ta taba dandana a Kabul. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

November 14, 2025
Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

November 14, 2025
Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne
Daga Birnin Sin

Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

November 14, 2025
Next Post
CITAD Ta Bai Wa ‘Yan Jarida 10 Tallafi Don Gudanar Da Bincike Game Da Cin Hanci

CITAD Ta Bai Wa 'Yan Jarida 10 Tallafi Don Gudanar Da Bincike Game Da Cin Hanci

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

November 14, 2025
Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

November 14, 2025
ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

November 14, 2025

Rikicin PDP: Fiye Da Wakilai 3,000 Ne Za Su Raba Gardama A Babban Taron Jam’iyyar

November 14, 2025
Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

November 14, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 14, 2025
Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

November 14, 2025
Musulmin da Aka Kashe  A Zamfara, Katsina Da Sokoto Sun Ninka Na Kiristoci A Tsakiyar Najeriya: MACBAN

Musulmin da Aka Kashe  A Zamfara, Katsina Da Sokoto Sun Ninka Na Kiristoci A Tsakiyar Najeriya: MACBAN

November 14, 2025
Manzon Allah (SAW) A Matsayin Dan Gatan Allah 

Manzon Allah (SAW) A Matsayin Dan Gatan Allah 

November 14, 2025
Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma: Martani

Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma: Martani

November 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.