Janar Abdourahamane Tchiani shi ne sabon shugaban Jamhuriyar Nijar biyo bayan mamayar da sojoji suka yi, kamar yadda gidan talabijin din kasar ya ruwaito a ranar Juma’a.
An nada babban hafsan tsaron fadar shugaban kasar “shugaban majalisar tsaron kasar,” in ji wata sanarwa, bayan hambarar da gwamnatin shugaba Bazoum a ranar Laraba.
Cikakken bayani na rage …
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp