A daren Juma’a 1,ga watan Satumbar shekarar nan ta 2023 aka rufe kasuwar saye da sayarwar ‘Yan kwallo ta bana a Turai.
Inda kafin a rufe kungiyoyi da dama sun shiga kasuwa kuma sun cefano ‘yan wasan da suke sa ran za su iya kai su tudun mun tsira a sabuwar kakar wasanni da ake ciki.
- Firimiyar Bana:Wasanni Uku Da Za Su Fi Daukar Hankalin Masu Kallo
- Tsohon Dan Wasan Wrestling Bray Wyatt Ya Rasu
Ga wasu daga cikin ‘yan wasan da manyan kungiyoyi suka sayo.
Fc Barcelona
Joao Cancelo Aro Daga Man City
Joao Felix Aro Daga Athletico Madrid.
Manchester United
Sofyan Amrabat Saye Daga Fiorentina
Serge Reguilon Aro Daga Tottenham
Man City
Mathiue Nunes Saye Daga Wolverhampton
PSG
Randal Kolo Muani Saye Daga Frankfurt.
Liverpool
Ryan Gravenbersch Saye Daga Bayern Munich.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp