Daga Mustapha Ibrahim Kano,
Godunmawar Dr Amina Abdullahi Ganduje Gwamnan Jihar Kano ba za ta lissafu ba dama sauran fannonin cigaban rayuwar dan Adam kuma abun koyi ne ga alumma musamman yadda take ba da Gudunmawa wajen cigaban lafiya da al
umma a Kano da kasa baki daya bayanin hakan ya fito ne daga wani rubutu na Bar. Aminu Yahuza cikin wata takarda da da ya rubuta a Kano aka Rairayo da wani mai kishin Dr Amina da san a koyi da ita ya aika wa yan jarida, ya ce idan aka yi la
akari da yadda Dr. Amina daya daga cikin ya
yan Gwamnan Kano masu albarka yasan cewa tun daga kuruciyarta zuwa girmanta tana nuna hazaka da sanin yakamata dan haka a kwai bukatar al`uma tayi koyi da halayain nagarta irin wanan a cewar marubucin a Kano.
Har ila yau ya ce samun irinsu Dr. Amina a jihar Kano wani abun alfahari ne kuma abun cigaba ne musamam ganin irin Godunmawar da take bayarwa na cigaban aluma Amina wace ta yi karatun kimiyar magani wato MBBS (medicine) a jami
ar Maiduguri ta kasance mai hazaka a maaikatar lafiya ta jihar Kano ko a ce zamanta na aiki a Asibitin AKTH da ke Kano wani abu ne da ba za
a iya lissafa gudummawar da ta bayar ba a fannin cigaban lafiya da tallafa wa al`umma ta kasance mai hazaka ne kasancewar ta da ta futo daga gidan ilimi idan ana maganar mahaifiyarta Farfesa Hafsatu Dr Abdullahi Umar Ganduje wanan kwazo nata ya sa ta zama futacciya kwararriyya karbabiya a cibiyoyi da makarantu aikin lafiya kamar yadda abun ya ke a kwaleji kimiyyar aikin likita ta yamacin Afrika da dai sauran su.
Bugu da kari Dr. Amina kwararriyyar masaniyar lafiya ta kasance mace mai sauki kai da yin aiki tukuru ba tare da nuna kasala ko gajiyawa ba kuma ta na da kyakkyauwar muamala da haba-haba da jama
a ba ta nuna cewa su ya
yan manya ne duk da Allah ya yi musu wannan baiwa na futowa daga babban gida wannan ce ta sa duk inda ta samu kanta za ka ga nasara na tare da Dr. Amina a ko ina domin ita duniya da Al`ummar duniya na son mutane masu gaskiya da rukon amana wannan ce ta sa Dr. Amina ke samun Nasara.