ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

West Ham Na Duba Yiwuwar Daukar Lopetegui Idan Moyes Ya Bar Kungiyar

by Rabilu Sanusi Bena
2 years ago
Ham

LABARAI MASU NASABA

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

Kungiyar kwallon kafa ta West Ham United tana duba yiwuwar daukar tsohon kocin Real Madrid da Sevilla Julien Lopetegui domin maye gurbin David Moyes wanda ake hasashen zai bar kungiyar a karshen kakar wasa ta bana.

Moyes ya lashe kofin Uefa Conference League a bara, kuma hakan ya janyo masa kauna da girmamawa a tsakanin magoya bayan kungiyar, ana hasashen tsohon kocin na Manchester United zai bar London Stadium idana kakar wasa ta bana ta kare.

  • Sin Ta Harba Na’urar Chang’e-6 Domin Kwaso Samfura Daga Bangaren Duniyar Wata Mafi Nisa
  • ‘Yan Nijeriya Sun Fusata Da Kalaman Minista Kan Karin Kudin Wuta

Julien Lopetegui wanda ya horar da manyan kungiyoyin kwallon kafa da suka hada da Real Madrid, Sevilla da kuma Wolverhampton Wanderers da ke buga gasar Firimiyar Ingila.

ADVERTISEMENT
Ham
Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

MASU ALAKA

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford
Wasanni

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba
Wasanni

Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

September 13, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace
Wasanni

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Next Post
gombe

Gwamnan Gombe Ya Hori Shugabannin Kananan Hukumomi Su Yi Aiki Tukuru

LABARAI MASU NASABA

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 14, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

September 14, 2026
Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

September 14, 2026
Dangote

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026
Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

Boko Haram Ta Lalata Makarantu 5,000 A Borno – Zulum

September 14, 2026
CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi

September 14, 2026
Dansanda Ya Ki Karbar Cin Hancin Miliyan 1 Kan Ya Saki Wani Barawon Mutane A Kano

Jami’an Tsaro Sun Ƙaddamar Da Aikin Ceto Limaman Da Aka Sace Bayan Taron APC A Zamfara 

September 14, 2026
Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.