Matasa wannan sashi ne na musamman da muka kirkiro muku domin bayyana irin auren da mutum yake da muradin yi. Za a iya aiko mana da bayana dalla-dalla kan irin auren da ake matukar son yi tun daga kan irin yarinyar da kake so ka aura ko irin saurayin da kike so ki aura har zuwa yanayin bikin da za a yi da kuma uwa-uba zamantakewar da mutum yake fatan yi da iyalansa daga lokacin da aka daura masa aure. A aiko ta adireshinmu na email. Shuaibu.yusuf@leadership.ng ko kuma a tuntube mu ta 08034980391 amma tes kawai banda kira.
Auren Da Nake Muradi
Daga Yusuf Shuaibu Matasa wannan sashi ne na musamman da...