Karancin Man Fetur: NSCDC Ta Gargadi Gidajen Mai Kan Boye Man Fetur
Hukumar tsaron farin kaya ta Nijeriya, (NSCDC), ta yi gargadi game da karkatar da man fetur da kuma boye man ...
Hukumar tsaron farin kaya ta Nijeriya, (NSCDC), ta yi gargadi game da karkatar da man fetur da kuma boye man ...
An kubutar da wani yaro dan shekara hudu mai suna Muktar Adamu a unguwar Nahuta da ke karamar hukumar Potiskum ...
Kwanturolan da ke kula da Sashen Kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Nijeriya, Anthony Ayalogu, ya rasu.
An ce an kashe mutane biyu a wani rikicin fili da ya barke tsakanin kabilar Kambari da Fulani a garin ...
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya tafi Turai kan harkokin kasuwanci.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin kammala aikin wutar lantarki na Mambila da ...
Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Duoye Diri, ya ayyana hutun kwanaki bakwai ga ma’aikatan gwamnati sakamakon matsalolin da ake fuskanta sakamakon ...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na Uganda, Yoweri Museveni, sun taya juna murnar cika shekaru 60 da kulla ...
Wasu fusatattun 'yan kwangilar injinan yaki da cutar Korona da na'urar kariya ta (PPE) ga hukumar birnin tarayya (FCTA) suka ...
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya ce shawarar "Ziri Daya da Hanya Daya" ta zarce tsohon tunanin ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.